Nadin Sarauta
Sarkin Zazzau a jihar Kaduna, Ambasada Ahmed Nuhu Bamalli ya naɗa Abdulrahman Nuhu Bayero a matsayin sabon Ɗan Iyan Zazzau. A wasika mai ɗauke da sa hannun saka
Mun kawo maku jerin duka nadin sababbin sarauta da aka yi a kasar Zazzau bayan Ambasada Ahmed Nuhu Bamalli ya zama Sarkin farko daga gidan Mallawa tun 1920s.
Sauran kayan da aka samu sun hada da fuskoki da aka sassaka daga itace, kwale-kwale da takaitaccen rubutu a jikinsa da aka tsakuro daga wani littafi da aka bayy
A cikin wani takaitaccen sako da ya wallafa a shafinsa na tuwita, gwamnan jihar Legas, Babajide Sanwo-Olu, ya taya al'ummar mutanen arewa da ke zaune jiharsa al
A jiya Rabiu Musa Kwankwaso ya yi magana game da tsige Muhammadu Sanusi II, ya ce karya Ganduje yake yi, babu abin da ya hada tsige Sanusi da ya yi da Jonathan.
Sarkin Kano Aminu Ado-Bayero ya ziyarci Mai martaba Alaafin, ya ce akwai bukatar ya samu albarkar Sarkin. Aminu Bayero ya tado alakar Ado Bayero da kasar Oyo.
Jihar Kano na ɗaya daga cikin jihohin da suka rabauta da tallafin Korona, sai dai akwai masu hana ruwa gudu da suka sauya akalar kayayyakin tallafin zuwa gidaj
Kukan Sarkin na Zazzau ya zo ne a daidai lokacin da ya ke fadin; "ina godiya ga Allah da gwamnatin jihar Kaduna a kan wannan nadi da aka yi min a matsayin Sarki
Iyan Zazzau ya na kalubalantar nadin da za ayi Amb. Ahmad Bamalli. Bashir Aminu ya roki kotu ta dakatar da biki nadi da kuma mika sandar girma, yau za a zauna.
Nadin Sarauta
Samu kari