Mata Da Miji
'Yan sandan jihar Kebbi sun ceci wata mata mai juna biyu, Hajiya Sadiya Tsoho, daga wata maboyar masu garkuwa da mutane a jihar. Mai magana da yawun hukumar, DSP Mustapha Suleiman, ya tabbatar da hakan a ranar Lahadin nan data...
A yau, Litinin, wata babbar kotun Abuja ta bayar da umarnin tsare wata matashiyar budurwa a gidan yari na garin Suleja bisa laifin hada baki da mahaifiyarta ta kashe mahaifinta. Mai shari'a, Idris Kutigi, ya bayar da umarnin tsare
Za ku ji cewa a wannan karo kuma mun kawo maku wasu amfani na ace namiji ya auri Macen da ta girmi sa. Ko da dai hakan wani abu ne da ba a saba gani a irin wannan Yankunan amma kuma sam ba aibu bane ko a addini.
Jim kadan bayan sun yi murnar cika shekaru 10 da aure, Bose ta bayyana cewar, mijinta na yawan dukanta hart a kai gab a zata iya jurewa ba, ita ma ta fara ramawa. Saidai a wata hira da tayi da ‘yan jarida, Bose ta lashe amanta tar
Za ku ji cewa Kasar nan na cikin jerin Kasashen da su ka hadarin zama ga mata. Bayan Kasar Indiya sai irin su Saudi Arabia. Ana fama da fyaden tsiya a irin su Indiya ko da addinin su dai sam bai yadda da wannan mummunar dabi’a ba.
Bayan an tsinci gawar marigayi Ali ne sai ‘yan sanda suka fara bincike. Kuma sun yi nasarar gano cewar da hannun iyalinsa ne ta hanyar na’urorin tsegumi dake makale a gefen tituna. Dan sanda mai bincike, Insifekta Daya Chand Sharm
A yau, Litinin, ne wata babbar kotun jihar Legas dake zaman ta a Igboser ta bayar da umarnin a tsare wata lauya, Udeme Otike-Odibi; mai shekaru 48 saboda kisan mijin ta, Symphorosa Otike-Odibi, mai shekaru 52. An zarge tad a yanke
Yaron gidan wani babban matashin soja, Laftanal Abubakar Yusuf, ya hallaka shi da budurwar sa, Lorraine Onye, tare da dora laifin abinda ya aikata a kan bacin raid a damuwa. Yaron gidan, Raphael Jaja, ya shake budurwar Abubakar ha
Wani lamari mai ban tausayi ya faru a garin Zaria na jihar Kaduna, wanda yayi sanadiyyar mutuwar wata Mata da aka yi awon gaba da yayanta guda uku, aka maye mata gurbinsu da wani Ragon layya, kamar yadda NAIJ.com ta samu tabbatacc
Mata Da Miji
Samu kari