Mata Da Miji
Majiyar NAIJ.com ta ruwaito a ranar Talatar da gabata ne Maryam ta haifi Da namiji, wanda wasu danginta suka tabbatar da cewa Maryam ta rada ma yaron suna Bilyaminu.Ita dai Maryam ana zarginta da kashe Mijinta Bilyaminu Muhammad
A tsarin addinin musulunci maza sun fi mata samun kaso mai yawa idan aka zo ta fannin rabon gado, sai dai shi kuma shugaba Essebsi ya bayyana cewa kasar Tunusiya, kasa ce mai sassaucin ra'ayi. Shugaban kasar Beji Caid Essebsi ya..
Da yake gabatar da sakamakon zaben a jiya, Asabar, a karamar hukumar Obudu, baturen zabe, Dakta Frankland Briyai, ya bayyana cewar an kada jimillar kuri’u 17,303 a zaben, an samu kuri’u 607 da suka lalace. Dakta Briyai ya yabawa m
Rahotanni sun tabbatar da bayan musuluntarsa, Matashin ya sauya sunansa zuwa Samir, inda bayan da Samir ya fara neman wannan budurwa, kuma suka fahimci juna, sai ya nemi a bashi aurenta, haka kuwa aka yi, inda aka aura masa sahiba
Soyayya gamon jini ce, amma fa idan ka kauna, haka zalika masu iya magan na cewa ita soyayya ruwan zuma ce, inda wani ya sha sai ya baiwa masoya suma su sha, anan kuwa akasin koyarwar soyayya aka samu a tsakanin wasu masoya biyu.
Wata mata, Grace Arowojolu ta samu haihuwa a karo na farko bayan shekaru 30 da yin aure. Matar ta haifi diyar ta mace cikin koshin lafiya. Naij.com ta ci karo da wannan labari ne a shafin sada zumunta na Facebook na Funmi Akeju,
Wata Mata ta fada komar Yansandan kasar Indiya biyo bayan kamata da laifin guntule ma Maigidanta mazakutarsa sakamakon zarginsa da take yi shankatakewa a dakin Amaryar da ya karo, ita kuma yana shanyata kamar kayan wanki.
Wannan rikici ya faru ne a ranar Talata, a wnai gidan abinci yayin da guda ta fado cikin dakin abincin bayan ta samu labarin saurayinsu guda da dayar yar majalisa, anan ne fa kowannensu ya fara ikirarin wannan saurayi nasa ne.
A wani jawabi da hukumar ‘yan sanda ta bakin kakakinta na jihar ta Legas, Chike Oti, ta fitar ta bayyana cewar wadanda ta kama din sun balle tare da tsallaka gidan wata mata, Folashade Odunuga, dake lamba 8 a kan titin Ade Onitiri
Mata Da Miji
Samu kari