Mata Da Miji
Hajiya Ummu Kulsum, wanda ita ce shugaban matan hafsoshin rundunar sojan kasa, NAOWA ta bayyana cewa ta dauki gabarar gudanar da wannan muhimmin aiki ne a matsayinta na cikakkiyar yar garin mutum biyu, kuma wanda take kishin asali
Wani Bahaushe da ke zaune a birnin tarayya, Abuja, ya angonce da amaryar sa 'yar asalin kasar Turkiyya. Bikin ya matukar kayatar da burge jama'a musamman abokan ango da su ka halarci bikin. Yayin bikin, an bukaci angon ya buga gan
Biyo matakin kulle shagunan yan Najeriya mazauna kasar Ghana da gwamnatin kasar ta dauka ya sanya wata mata uwar yaya uku daukan matakin kashe kanta da kanta, kamar yadda kungiyar yan kasuwan Najeriya mazauna Ghana suka tabbatar.
Asinim Butswat ya tabbatar da faruwar lamarin, inda yace “Maigidan da mamatan ke haya ne ya kai fara kai kara ga yansanda cewa Orji da matarsa Nkem da wani karamin yaro dan uwansu dake zama dasu sun mutu a cikin dakinsu.
Rahotanni sun bayyana cewar jaririn, shine yaro na biyar da iyayensa suka haifa. Sai dai wannan shine karo na farko da uban jaririn, Atana Ariyanto, da uwargidansa, Suriyanti, suka fuskanci irin wannan lamari mai matukar daure kai
Folake ta gargadi mijin nata a kan cewar kar ya dawo gidan, amma tunda bashi da wani wurin da zai kwana sai ya dawo gidan bayan dare ya yi nisa bisa tunanin cewar matar tasa ta huce, amma duk da haka yana shigowa gidan Folake ta
A ranar Asabar ne garin Birnin Kebbi na jihar Kebbi ya cika da manyan baki daga fadin Najeriya domin halartar daurin auren diyar ministan shari’a na kasa, Abubakar Malami. An daura auren na Zakiyya Abubakar Malami da Saifullahi Gi
Wani mutumin kasar Kenya, David Munga, ya shiga hannun hukuma bayan ya cizge leben matar sa na kasa yayin da suke fada. A cewar wani gidan talabijin na kasar Kenya, Citizen TV, Mungai na yawan dukan matar sa, Anne Waireri, tare da
Majiyar NAIJ.com ta ruwaito wannan lamari ya faru ne a tafkin Albert dake yankin Arewa maso yammacin kasar Uganda, inda matar ta tafi debo ruwa dauke da jaririyarta yar watanni biyar a bayanta. Hukumar kula da namun daji ta kasa t
Mata Da Miji
Samu kari