Mata Da Miji
Mun samu wasu tsofaffin hotunan Sarkin Kano da Maidakinsa ta farko a 1980s lokacin su na soyewa. Da alamu Muhammadu Sanusi II da Uwargidansa ta yau sun halarci wani taro ne lokacin a Legas.
Falmata ta bayyana cewa daga bisani ta samu labarin cewa 'yan Boko Haram sun kama mijinta saboda ya umarci ta gudu a lokacin da suka kawo hari, ta kara da cewa daga nan ne ta ci alwashin koma wa domin ta kubutar da shi daga hannun
Magidanci, wanda aka ce direban jirgin ruwa ne, ya mutu ne sakamakon tashin gobara a lokacin da yake shakata wa a dakin burwarsa ranar 10 ga watan Augusta. Wani ma'abocin amfani da dandalin sada zumunta, Victor James, ne ya sanar
A cewar Audu, "bamu san me suka ci ba. Kawai mun ji ihu daga cikin gidan, ko a lokacin da muka garzaya gidan tuni mijin da matar tare da 'ya'yansu na murkususu cikin ciwo. Kafin mu iya basu wani agajin gagga wa, matar da yaran biy
Wani mutumi dan shekara 35 yayi wata irin mutuwa a lokacin da yake tsakiyar yin zina da wata bazawara mai shekaru 50 a cikin wata gonar masara dake Sachangwa-Chebyakwai, kusa da filin jirgin sama na Eldoret a kasar Kenya ranar...
Duk da nuna alamun kin amincewa da bukatar ta, matar bata daina rokon saurayin ya amince su yi aure ba yayin da take durkushe a kan gwuiwoyinta. Bayan saurayin ya tirje a kan amsa mata cewa zai aure ta ne, sai budurwar ta tashi ci
Wata budurwa ta kunyata kanta da saurayinta a kan wani titi a jihar Legas, yayin da ta dinga birgima tana suma tana kuma rokar shi akan ya aureta ko kuma ta kashe kanta. A wani da ya fara yawo a shafukan sada zumunta na zamani...
A wani rubutu da wani mutumi mai suna Solomon Buchi ya wallafa a shafinsa na Twitter ya bayyana cewa maza ne suke kawo babbar matsalar da take sawa ake samun rabe-raben aure a kasar nan...
Za ku ga hoton Matan Sarkin Kano hudu. Sa’adiya Ado Bayero ita ce uwargidan sabon Sarki Kano Sanusi Lamido Sanusi, wanda ya ke da ‘Ya ‘ya irin su Fulani Siddika Sanusi, Shahida Sanusi, da Ashraf Sanusi.
Mata Da Miji
Samu kari