Mata Da Miji
Wata matar aure, Shamsiyya Dikko, a ranar Alhamis ta roki kotun shari’an Musulunci da ke zama a Rigasa, Kaduna da ta rushe aurenta da Aminu Umar, kan cewa baya son yin sallah.
'Yan sanda sun harba barkonon tsohuwa da ruwa akan wasu masu zanga-zanga a lokacin da suka yi cincirindo a gaban dakin majalisar kasar Indunusiya, akan sabuwar dokar da ake shirin sanyawa da za ta hana yin zina da mace kafin aure.
Wata mata dake zaune a garin Ibadan mai suna Esther Isaiah, ranar Larabar nan ta zargi mijin mahaifiyarsu mai suna John Dickson, da yi mata fyade ita da kanwarta. Da take sanar da hakan a wata kotu dake Mapo a garin na Ibadan...
Na kula cewa ba yarinya nake koma wa ba, kuma gashi mahaifiyar mijina ta fara tsangwamata tana cewa ina cin kudin dan ta ba tare da haifa masa komai ba. Daga baya ta zo ta fara zargin cewa na girme shi, ina yi masa wayo. "Lamarin
An ruwaito cewa wani mutumi dan shekara 29 mai suna Prince Yeboah Wiredu, ya kashe kanshi bayan matar shi da yake so fiye da komai da kowa a duniya ta raina masa hankali ta mayarr da shi wawa...
Abinda ya faru shine jaririyar wacce suka sanyawa suna Nmachi an haifeta da farin gashi da kuma shudin ido, inda hakan ke nufin bakaken fata sun haifi baturiya, mahaifan jaririyar 'yan asalin Najeriya ne suka koma birnin Landan...
Wani mutumi ya wallafa wasu hotuna da ya dauka na matar shi wacce suka shafe shekara 10 suna tare a lokacin da ya kamata da wani katon gardi suna zina a kan gadonsu na aure. Da yake bayyana cewa tabbas yanzu ya dawo zama shi...
A Musulunce mace na fita daga gidan mijinta ne idan mijinta ya furta da bakin shi cewa ya sake ta. Idan mace na so mijinta ya sake ta sai ta bi wata hanya wacce addinin musulunci ya shar'anta, inda matar za ta je gaban alkali ta..
Wani mutumi ya nuna bacin rai da bakin ciki bayan shafe watanni biyar da yin sabon auren shi. Mutumin yaje shafin sada zumunta na zamani ya gargadi maza da suke tunanin auren mata 'yan bana bakwai wato 'Slay Queens'...
Mata Da Miji
Samu kari