Mata Da Miji
Wata matar aure a jihar Kano ta garzaya gaban kotun Musulunci tare da neman a datse igiyar aurensu saboda mijinta ya rungumi siddabaru tare da tilasta mata a ka
Kotun al'adu da ke yankin Mapo a Ibadan ta datse igiyar auren da ya shafe shekaru goma tsakanin wani ɗan achaɓa, Akinola Olaogun, da matarsa, Shakirat, sakamako
Funke Adejomo, marubuciyar Najeriya kuma fasto a cocin Agape Ministries, ta bayyana cfewa duk macen da arziƙin mijinta ya karye bayan ya aureta, bata da maraba
Gwamnatin da Babajide Sanwo-Olu za ta koya wa Matasa akalla 400 aiki a Legas. Matasa 400 za su koyi aikin da zai rike su, za a rika biyansu N4000 duk wata.
A ranar Alhamis dinnan mahaifiyar su Gwamnan Jihar Oyo ta rasu. Tun a jiyan Atiku Abubakar ya aika sakon ta’aziyya mai ratsa zuciya ga gwamnan a shafin Twitter.
Mahaifiyar Mataimakin Gwamnan Jihar Adamawa ta mutu ta na da shekara 118 aranar Talata.Ta na cikin daya daga cikin Matar da ta fi kowa shekaru a kasar nan.
FFK ya garzaya shafinsa na Instagram domin kare kansa a yayin da wasu kafafen yada labarai da ma'abota dandalin sada ke caccakarsa a kan rashin hakuri da mata
Ba'a ritsa moko biyu ba da wata budurwa ta tsugunna har kasa don amsar zoben sa ranar auren ta, wata budurwa ma ta bi sahun ta. Angel Nwodo ta wallafa hakan.
Tsohon ministan harkokin sufurin sama, Femi Fani Kayode (FFK), ya musanta jita-jitar da ake yadawa a kan cewa yana shirin sake aure duk da har yanzu da sauran
Mata Da Miji
Samu kari