Mata Da Miji
Diyar shugaban kasa Muhammadu Buhari, Hanan Buhari, ta gwangwaje angonta kuma mijinta, Muhammad Turad Sha'aban da kalaman soyayya zagayowar ranar haihuwarsa.
Hukumomin masu kula da wuraren yawon buɗe ido da na ceto da bayar da agajin gaggawa sun ce an samu sassan jikin mutumin a tsakanin wasu duwatsu kafa 350 daga in
Tun da wannan mutumi ya yi aure bai taba ganin ya fuskar Mai dakinsa ba. Rahotanni sun ce ta haifa masa ‘Ya ‘ya 10, amma bai san yadda kamanninta su ke ba.
An samSamari da ‘Yan mata da su ka huro wuta, suna so a kashe Lefe da kayan aure. Yaran zamani sun bijiro da maganar iyaye su yi fatali da al'adar da aka saba.
A cewar ta, kafin miji ma ya buƙaci da gwajin DNA, yana da kyau ma ya fara gwajin ko kwan haihuwarsa lafiyayye ne, saboda maza da yawa na zaton suna haihuwa alh
Ministan Shari'a kuma Shugaban kotunan ƙasar, Sheik Walid Al-Samaani, ya aika sabuwar dokar hana aure ko aurar da kananan 'yammata da shekarunsu na haihuwa basu
Wata matashiyar ta haifa da cece kuce a shafin sadarwar Twitter bayan ta shawarci yan mata a kan su guji auren mazan Hausawa don samun kwanciyar hankali a aure.
Wata matashiyar Budurwa mai suna Ilham Safiyyat ta shawarci yan mata a kan su aure mai mata idan suka zo zabin mazajen aure saboda tarin alkhairan da ke ciki.
Sanata Shehu Sani ya nuna cikakken goyon bayansa a kan auren da aka kulla tsakanin matashi dan Kano da amaryarsa Ba'amurkiya, ya ce Musulunci ya yarda da hakan.
Mata Da Miji
Samu kari