Mata Da Miji
Wata mata ta maka maigidanta a gaban kotu, ta nemi.alƙali ya datse igiyar aurensu saboda mijinta baya iya sauke hakkinta dake kansa, kuma yana zalintarta .
Wata kotu mai zamanta a Kasuwan Nama cikin garin Jos ta datse igiyan auren wasu ma'aurata da suka shafe shekaru uku tare, a ranar Alhamis, The Nation ta ruwaito
Wani magidanci mai suna Keke, ya fusata da jin labarin cin amnanarsa da wani.makocinsa ke yi, hakan yasa ya ɗauki wuƙa ya daba masa a kirrji, ya mutu a Asibiti.
Mutuwa rigar kowa idan, ta zo dole a tafi, wata Allah ya karbi rayuwar wata amarya, Fatima Balarabe Haruna, kwanaki 35 bayan ɗaura mata aure a jihar Kano .
Wata matar aure mai yara uku, Olamide Lawal, a ranar Juma'a ta roki kotun Kwastamare da ke zamansa a Mapo, Ibadan, ya raba aure tsakaninta da mijinta, Saheed La
Wata matar aure ta garzaya gaban kotun shari'ar musulunci a jihar Kaduna, ta nemi a sake ta kuma kotu ta uamrci mijin ya biyata kudin ciyarwa na shekara 2.
Wani mai aikin tukin mota a jihar Adamawa ya yi sanadin mutuwar matarsa kuma uwar yayansa takwas bayan caka mata wuka a ƙirji kuma ya sake ta a garin Lande.
Tsohon sakataren labaran kungiyar lauyoyin Najeriya reshen Benin, Douglas Ogbankwa, ya bayyana cewa matan aure na iya karar mazajensu kan yin lalata da su.
Wani magidanci mai suna Brown Berg ya sanya mutane tofa albarkacin bakunansu bayan ya caba ado da tufafin matarsa daga sama har kasa, ya ce yana kaunar hakan.
Mata Da Miji
Samu kari