Mata Da Miji
Kimanin mako daya bayan wata mata ta kashe mijinta wanda ya kama ta da wani suna cin amanarsa a jihar Edo, wata mata daga wannan ahlin ta kuma kashe nata mijin.
Matar tsohon shugaban kasa Olusegun Obasanjo ta shawarci mata kan yin biyayya ga mazajensu, ta ce kada mace ta tsammaci ban hakuri daga miji idan yayi laifi.
Esther Bamiloye mai shekaru 55 ta shiga daga ciki tare da angonta, Isaac Bakare mai shekaru 62 bayan shafe tsawon lokaci tana jiran tsammani da ikon Allah.
Wata mata yar kasar Kenya ta bayyana cewa da ace tana da iko, lallai da za ta wajabtawa maza auren mata biyu domin rage yawan zinace-zinace da lalata a gari.
Wani mutumi y ashiga hannu bisa zarginsa da laifin kashe yarsa da ya haifa ta hanyar lakada mata na jaki a jihar Ogun, gwamɓati tace wajibi ta ɗauki mataki.
Wasu mata masu zaman kansu sun yi taron dangi, sun lakadawa wata matar aure dukan kawo wuka yayin da tazo neman mijinta a dakin Otal a tashar motar jihar Oyo.
Wata mata ma'aikaciyar gwamnati ta garzaya kotu a Abuja tana mai rokon a raba aurenta da mai gidanta domin ya mata barazanar zai kashe ta da yayan da suka haifa
Tsohon gwamnan jihar Ekiti, Ayo Fayose, ya ce dansa bai da wani dalili na cin amanar amaryarsa saboda tana da kyau da shafaffen tumbi da kuma fararen hakora.
Wani dan Najeriya mai suna Sikiru Oluwaseun Jamiu ya shiga hannun jami'an yan sanda kan laifin turawa matar aure mai suna Opeyemi Adegbesan sakon "Ina Kwana Bab
Mata Da Miji
Samu kari