Mata Da Miji
Wani magidanci 'dan Najeriya ya koka kan yadda ya dawo daga kasar waje ya gane cewa matarsa ta siyar da katon gidansa kan N10m, duk da N9.5m ya siya filin.
Jama’a sun tofa albarkacin bakunansu bayan bayyana bidiyon wasu tsoffin ma’aurata biyu wanda ke nuna lallai sun sha soyayya da kula da juna a zamanin kuruciya.
Wata budurwa 'yar kasar Afrika ta kudu ta bada labarin abinda ta fuskanta yayin da ta kama hanyar zuwa kai wa saurayin da suka hadu a dandalin zumuntar zamani.
Duk lokacin da mutane suka yi da ce da masu kaunarsu, ba su son wani abu da zai janyo matsala ko rabuwa tsakaninsu. Amma dai wasu lokutan, wasu dalilai na janyo
Magidancin nan mai mata uku da yara 18 wadanda hotunansu suka yi fice a shafukan soshiyal midiya a lokacin Sallah, Mallam Suleiman ya magantu a kan iyalin nasa.
Oluchi Mbadugha mai shekaru 29 ta gurfana a gaban kotun Majistare da ke Ogba, jihar Lagas, bayan ta yiwa matar dan uwanta, Christian Precious, dukan kawo wuka.
Mun kawo jerin matasan da suka fi kowa kudi, suka shiga sahun Biliniyoyi. Seyi Tinubu da Obi Cubana ya shiga cikin wannan jerin domin sun mallaki Biliyoyi.
Wata mata ta ba da labarin yadda mijinta ya guje ta saboda haifa masa wasu kalan 'ya'ya har sau biyar . Ya ce ba zai lamunta ba, ya gudu ya bar matar da 'ya'ya.
Wata mata yar shekara 20 mai suna Caroline Barka, ta kashe mijinta, Dauda Barka, a Barkam Jihar Adamawa a ranar Juma'a a cewar yan sanda, The Nation ta rahoto.
Mata Da Miji
Samu kari