Mata Da Miji
Dirama ta balle a Kotun Musulinci a Kaduna yayin da wata mata ta kai ƙarar tsohon mijinta saboda ya ci amanarta ya auri babbar ƙawarta da kayayyakin aurenta.
Wata kotun shari'a a Kaduna, a ranar Litinin ta umurci wata mata mai neman saki, Halima Ahmad ta mayar da katifa ga mijinta da suka kwance alaka, Suleiman Atiku
Magidanci mai shekaru 55 ya sheke matarsa mai shekaru 45 bayan ya zargeta da cin amanarsa kuma daga bisani yayi tafiyar 12km zuwa ofishin 'yan sanda da kanta.
Wata budurwa 'yar kasar Amurka ta bayyana bukatarta ta son auren namiji 'dan Najeriya. An gan budurwar a wani bidiyo da Bala Baba Dihis ya wallafa a Facebook.
Bidiyon wani magidancin gurgu mai mata 17 da 'ya'ya 84 a birnin Dubai dake hadaddiyar daular Larabawa ya ba jama'a masu yawa mamaki da al'ajabi ganinsu a hade.
Wani 'dan Najeriya magidanci mai suna Baba Lawal yayi shagalin bikin sallah babba inda har ya bayyana hotunansa tare da matansa uku reras da 'ya'yansaa 19.
Matar dake da muryar nan da 'yan kafar sada zumuntar zamani ke ta hawa wacce ke bayyana "dandazon mata cike da dakinta" ta bada labari a sabon bidiyo da tayi.
Kafin yanzu, maza ne aka fi sani da da dabi'ar ba wa matansu, 'yan matansu da wadanda zasu aura kyautar motoci a matsayin kafinn wasu mataa su canza salon.
Tsohon kakakin rundunar 'yan sandan jihar Legas, Aliyu Giwa ya ja kunne 'yan Najeriya kan su tsaya da gaskiyarsu ko kuma su sha daurin shekaru 2 kan cin amana.
Mata Da Miji
Samu kari