Masu Garkuwa Da Mutane
A jiya Aminu Masari ya karyata batun biyan kudin fansa, da hannun Boko Haram a satan yara 300 a Katsina. Gwamnan jihar Katsina, Masari ya yi hira da DW jiya.
Dazu ake rika rade-radin cewa gwamnatim Muhammadu Buhari ta cika alkawarin ceto ‘Yan makarantar da aka sace, mun gano cewa sam babu gaskiya a wannan rahoto.
A ranar Litinin, mun ji cewa Malamai na maganar zuwa yajin-aiki saboda hare-hare a Makarantu. Kungiyar NUT ta bayyana haka yayin da ta ke tir da satar Dalibai.
Wani mutum mai shekara 52, Wasiu Olugunju, ya shiga komar yan sandan jihar Ondo bisa zargin bada bayanin bogi na garkuwa da dansa. Wasiu, mai yaya uku, ya yauda
Gwamnatin Katsina ta yi magana, kuma Dakarun Soji su ka yi alkawarin ceto ‘Yan Makarantan Katsina, wanda Boko Haram ta fito ta ce wadannan dalibai na hannunta.
Gwamnan Katsina ya ce an gano wasu Dalibai da aka sace a Makarantar GSSS Kankara. Aminu Bello Masari ya bada adadin wadanda su ka tsira kawo yanzu da yara 17.
Kungiyar Arewa ta CNG ta shirya taro kan rashin tsaro a yau da safe, ‘Yan iskan gari amma tsageru sun hana Kungiyar Coalition of Northern Group yin wannan taro.
Wani yaron da ya tsere a Kankara ya bayyana adadin daliban da aka sace. Malam O. Aminu Maale ya tabbatar da cewa dalibai akalla 520 da aka sace a makarantar.
Za ku ji Miyagu sun kashe Manomi, sun sace mata a Jihar Shugaban kasa. Katsina ta gamu da hare-haren Miyagun ‘Yan bindiga da masu garkuwa da mutane a makon nan.
Masu Garkuwa Da Mutane
Samu kari