Malaman Makaranta
Dan sandan da aka mara ya sanar da kotu cewar, matar tare da wani mutum sun ci zarafin sa yayin da yake bakin aikin sa a kwanar CBN dake Karu a Abuja. Ya kara da cewar ya tsayar da wani dan Achaba ne da ya dauko matar amma maimako
Wata Daliba ta gama Jami’a da maki 4.97 cikin 5.00. Wannan Matashiya mai suna RahamaHabib ta fadawa Jaridar Daily Trust sirrin ta. Yanzu dai Mata sun ciri tuta wajen karatun Boko a kasar cikin 'Yan kwanakin nan.
Ko a satin da ya gabata saida wasu 'yan majalisar wakilai biyu suka fice daga jam'iyyar ta PDP tare da komawa jam'iyyar APC mai mulki. Saidai a wannan karon dan majalisar ne da kansa ya bayyana ficewa daga PDP sabanin yadda aka
Onneghen na wannan furuci ne a fadar gwamnatin tarayya bayan wata ganawar sirri da ya yi da shugaba Buhari a yau, Talata. Onneghen ya ce babu wani alkali da zai gama sauraron kara kuma ya ki yanke hukunci tare da bayyana yawan dag
A duniya, ana samun kusan miliyan 214 da cutar duk shekara da kuma biliyan 3.3 a kasashe 106 da ke da damar samu. Kusan mutuwar mutane 438,000 aka danganta d cutar a 2015 a Afirika, inda kusan kashi 90 na mace mace daga cutar ne
Al-Jazira tayi nazari game da tsarin Shugaban kasar Najeriya Muhammadu Buhari na ciyar da yaran makarnatan Firamare abinci kyauta inda ta gano cewa hakan yana da matukar amfani. Yanzu an samu karuwar 'yan makaranta.
Za ku ji cewa Babbar Jami'ar nan ta Ahmadu Bello da ke Zariya tayi rashin wani Bajimin Malamin ta mai suna Zakari Yusuf Ibrahim a jiya bayan yayi 'yar gajeruwar jinya da rana tsaka sai dai kurum aka ji ya cika.
Rariya ta ruwaito Shugaban makarantar ne ya gayyaci Honorabul Aliyu don ganin ma kansa yadda suke gudanar da koya da koyarwa a makaranta, inda daga nan shima dan majalisar ya fada aji, inda aka hange shi yana biya ma daliban daras
Wani Malamin kuma ya shawarci gwamnati ta dauki hukumomin da suke kula da Malamai wajen shirya jarabawar, hakazalika yayi kira da a sanya maki mai tsaka tsakiya. Wata Malamar kuma nuna adawa ta yi da jarabawar “Bana son jarabawar,
Malaman Makaranta
Samu kari