Labaran Soyayya
Wani magidanci ya gayyaci budurwarsa dake jihar Legas, ta kawo masa ziyara har jihar Ondo, amma ya lakaɗa mata dukan tsiya kuma ya shake ta har ta mutu a Ondo
Rundunar yan sanda reshen jihar Ribas ta tabbatar da kame wani saurayi da ake zargin ya halaka budurwarsa a ɗakin da suke zaune kuma ya tsere domin tsira .
Mutumin da budurwa ta tozarta a yayin da ya nemi ta aure shi ya ce abun ya yi masa ciwo saboda tsawon shekaru hudu ya kwashe suna soyayya da dawainiya da ita.
Wani mutum mau suna Uziel Martinez ya bai wa mahaifiyar budurwar sa kyautar koda amma budurwar ta kare da auren wani saurayin bayan wata daya tak da hakan.
An shiga ruɗani a Otu-Jeremi, hedkwatar ƙaramar hukumar Ughelli ta Kudu, Jihar Delta, a daren ranar Laraba, yayin da wani mutum ya daɓa wa mahaifin budurwarsa w
Mawaki, Daniel Anidugbe wanda aka fi sani da Kizz Daniel ya bayyana yadda ya fara kiran mahaifinsa a ranar da ya rasa budurcinsa lokacin yana da shekaru 21, The
Wasu iyaye sun saka dansu a gaba saboda kin kawo budurwarsa gida taga iyayensa. Sun ga ya fara zama tuzuru, don haka watakila za ayi masa auren dole a gida.
Wata budurwa ta cire kunya da tsoro ta fuskanci saurayi da soyayyarta, ta kuma yi nasarar karbe zuciyarsa domin ya aure ta. Sun fara haduwa da saurayin ne.
Wata baturiya yar shekara 60 ta bayyana dan Najeriya, Peter, dan shekaru 22 a matsayin masoyin da bata taba haduwa da mai son ta irinsa ba tun lokacin da ta fa.
Labaran Soyayya
Samu kari