Labaran Soyayya
Wata budurwa ta tada zaune tsaye a kafafen sada zumunta inda ta bayyana hotunan wani saurayinta da ya yaudareta bayan shekaru suna soyayya. Yarinyar mai suna..
An ce shekaru ba komai bane a soyayya kuma hakan ta ke ga wasu. Labarin soyayyar budurwa Claudine mai shekaru 22 da David mai shekaru 76 babban misali ne .
Kenya - Bernard Musyoki wani matashin da ya auri Ba-Amurkiya yar shekara 70 yace mutane na sukansa kuma suna zarginsa da cewa kawai yana son zuwa Amurka ne.
Matashi dan kasar Kenya, Bernard Musyokiya, ya auri Ba-Amurkiya yar shekara 75 Deborah Jan. Matashin ya jaddada cewa shi fa soyayyar gaskiya yake mata kuma ba.
Mutane sun mauda martani kan wani bidiyo da ya nuna yadda wani mutumi ya kori kawarsa ta kafar sada zumunt asaboda kawai batai kama da hotunan da ta tura masa b
Wata mata yar kasuwa, Sadiya Abubakar, ta garzaya gaban kotu domin ta shiga tsakaninta da tsohon saurayinta, wanda tace ya farmaketa kan ta nemi ya bata kudinta
Wata budurwa mai tallar sutturu, bayan auren kanta da kwanaki 90 ta saki kanta bayan haduwa da wani saurayi da ta ke so. Cris Galera mai shekaru 33 ta ce bayan
Soyayya akace makauniya ce kuma hakan ya bayyana karara a labarin soyayyar dan shekara 21 Quram da sabuwar Amaryar yar shekara 61 Cheryl.Tun lokacin da labarin
Kasancewar mutum miskili wata dabi’a ce ta daban wacce Ubangiji ya ke halittarsa da shi, kuma ana samu a bangaren maza ko kuma mata. Bisa ruwayar mujallar Tozal
Labaran Soyayya
Samu kari