Labaran Soyayya
Wani matashi dan Najeriya mai suna Sufiyanu Abubakar Salihu na shirin angwancewa da Fatima Ibrahim Kani, kanwar budurwarsa wacce ta rasu a cikin makon jiya.
An dai hasko angon zaune kan kujerar da aka tanada na musamman don su hannunsa a kan kuncinsa ya yi zurfi a duniyar tunani yayin da amarya ke tikar rawanta.
Magidancin mai suna Jado da masoyiyarsa Bora sun shafe tsawon lokaci suna soyayya kafin suka yi aure. Sai dai tsawon wannan lokaci ya boye mata shi gurgu ne.
A cikin wani bidiyo da ya yadu a shafukan soshiyal midiya, an gano amaryar zaune da angonta a waje na musamman da aka tanada don su sai uwargida ta rungume su.
An gano uban amaryar rungume da diyar tasa yayin da su dukka biyun suka fashe da kuka. Daga nan sai wajen ya dauki sowa yayin da su kuma suka tsuma zukata.
Babbar mota ta fada kan wani Dattijo a titi, an maida yaransa 30 sun zama marayu. Ba wannan ne karon farko da aka ji katuwar mota ta murkushe wani mutumi ba.
An gano Amarya Yacine tsugune a gaban matar tsohon shugaban kasa, Hajiya Maryam Abacha, uwar mjinta, Hajiya Turai Yar’adua, Amina Namadi Sambo da Toyin Saraki.
Wata kyakkyawar matashiyar budurwa farar fata ta sake haduwa da mai rainonta wacce suka rabu tsawon shekaru 25 da suka shige. Sun hadu a wani shagon siyayya.
A cikin wani bidiyo da ya yadu a shafukan soshiyal midiya, an gano wani ango yana sujjadar godiya ga Allah bayan an daura masa aure sannan ya fashe da kuka.
Labaran Soyayya
Samu kari