Labaran Soyayya
Gwamnatin Tarayya ta fara yunkurin dabbaka karin haraji a kan kira da sakonnin wayar salula. Gwamnatin Buhari na Shirin kara haraji don haka farashi zai tashi.
Wani matashi mai suna Safiyanu Abubakar 'dan Bauchiya wallafa katin bikinsa wanda za a yi a ranar 12 ga watan Augutan 2022 da masoyiyarsa Rukaiya wacce ta rasu.
A wata tattauna da aka yi ta a manhajar WhatsApp dake dauke da sautin murya na wani matashi da budurwar shi wacce ke rokon kudi, saurayin bai sassauta mata ba.
Mamallakin Amazon kuma masahahurin mai arziki, Jeff Bezos, ya bayyana yana tattaki tare da budurwarsa Lauren Sanchez ma'aikaciyar gidan talabijin a London.
An baje kolin al'adun Mallam Bahaushe a wajen wani kasaitaccen biki da aka yi na wata amarya mai suna Fatima Tijjani Sule Garo da angonta Mahi Salisu Ladan.
Fatima Shettima da angonta mai suna Sadiq Ibrahim Bunu, zasu shiga daga ciki a ranar Asabar, 30 ga watan Yuli 2022 a garin Maiduguri, babbar birnin jihar Borno.
Shugaban Bankin Cigaban Nahiyar Afirka (AfDB), Dr Akinwumi Adesina, da matarsa, Grace, sun yi bikin cikarsu shekaru 38 da yin aure. Ya bayyana son da yake mata.
Duk lokacin da mutane suka yi da ce da masu kaunarsu, ba su son wani abu da zai janyo matsala ko rabuwa tsakaninsu. Amma dai wasu lokutan, wasu dalilai na janyo
Labari mai zafi da Legit.ng Hausa ke tattaro muku shi ne na yadda Sarkin Daura, Alhaji Dr. Umar Faruk ya sake yin wuff da budurwa danya shakaf mai shekaru 22.
Labaran Soyayya
Samu kari