Labaran Soyayya
A karshen makon jiya ne aka daura auren wani kyakkyawan ango mai suna Abdul’ziz Babaji da hadaddiyar amaryarsa Aisha Aliyu Othman. Hotunansu ya burge mutane.
Chibalonza tana da shekaru 22, amma zuciyarta ta kamu da son wani mutum mai suna Kasher Alphonse wanda ya isa ya zama kakanta mai shekaru 88. Rahoton Legit.NG
Kabiru Aminu Bayero, dan sarkin Kano Mai martaba Alhaji Aminu Ado Bayero, zai angwance da kyakkyawar amaryarsa, Aisha Ummaran Kwabo, diya ga Jarman Sokoto.
Bidiyon wani magidanci yana nasiha tare da fada ga wani matashi dake tadi da budurwa a cikin mota kuma a lungu ya bayyana. Magidancin ya bayyana bacin ransa.
Masu hikimar zance sun ce mata da kudi sai Allah! Hakan ce ta kasance ga wata amarya inda ta zage tana kwasar dalolin da ake lika mata a wajen liyafar bikinta.
Wani matashi 'dan Democratic Republic of Congo mai suna Amani, yayi watsi da kyakyawar matarsa mai lafiya ya koma kan wata budurwa nakasassa mai suna Faraji.
David Sakayo Kaluhana mai mata 15 da yara 107 ya bayyana cewa tsantsar wayo irin nasa ne ya sanya shi tara iyali da yawa don mace daya ba za ta iya da shi ba.
Soyayya babu ruwanta da tsufa ko kyawu idan ta shiga zukatan ma'abota yinta, hakan ce ta kasance ga wata budurwa yar shekara 22 da ta fada soyayyar tsoho tukuf.
Bayan kwashe shekaru 11 sun zuba soyayya kuma har suka haifa zaratan yara maza biyu masu shekaru 9 da 3, masoyan juna Chaka Zulu da Emmah Chandra sun angwance.
Labaran Soyayya
Samu kari