Labaran Soyayya
Kemisola, wata matashiyar budurwa yar Najeriya ta yi tattake har zuwa kasar waje domin haduwa da baturen saurayinta da suka hadu a soshiyal midiya suke soyewa.
Ooni na Ife, Oba Enitan Adeyeye Ogunwusi ya angwance da wata kyakyawar budurwa mai suna Olori Mariam Anako a wani kasaitaccen biki da aka gudanar a fadarsa.
Wasu rahotanni da muka samu daga yammacin ƙasar Kamaru sun nuna cewa mahukunta sun kama wata budurwa bisa zarginta da yin ajalin mahaifiyar saurayinta da adda
Jama’a sun tofa albarkacin bakunansu bayan bayyanar wasu hotuna na manyan jaruman fina-finan Hausa ta Kannywood, Ado Gwanja da Momee Gombe a soshiyal midiya.
Ango Bassim ya gwangwaje amaryarsa Zainab Bello a yayin shagalin budan kan bikinsu. Ya likawa kyakkyawar amaryar tasa rafa-rafa na kudi yar dari biyar biyar.
Daga karshe an mika diyar mai martaba sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero, Fulani Ruqayya zuwa dakin mijinta Amir Kibiya bayan an daura masu aure a ran Juma'a.
A yayin da samun masoyi na gaskiya ya yi wuya a wannan zamanin, wasu masoya da suka fara alaka tun a makarantar firamare sun shiga daga ciki. Hotunansu ya yadu.
Birnin Kano ta yi cikar kwari a ranar Juma'a, 2 ga watan Satumba yayin da 'dan sarkin Kibiya, Alhaji Umar Usman ya auri diyar Sarkin Kano, Rukayya Aminu Bayero.
Da aka fara hirar, an tambaye ko zai iya bari matarsa ta kasane da wani na tsawon mako guda shi kuwa a bashi zunzurutun kudi har Naira biliyan 8.5 na kudade.
Labaran Soyayya
Samu kari