Labaran Soyayya
Wata matashiya mai shekaru 30 da ta auri tsoho dan shekaru 80 ta shawarci yan mata da su auri tsoffi domin sun fi dadin sha'ani da iya soyayya da tarairaya.
A ranar 2 ga watan Satumba za a daura auren diyar maimartaba sarkin Kano, Ruqayya Aminu Bayero da angonta Amir Kibiya a masarautar Kano. An yi shagalin kamu.
Wani mummunan yanayi ya faru a yankin Orhono da ke Eku ta karamar hukumar Ethiope ta Gabas a jihar Delta, wani ya kashe masoyiyarsa da suke rayuwa tare a gida.
Wani matashi dan Najeriya ya angwance da kyakkyawar budurwarsa a Hadaddiyar Daular Larabawa a wani biki da aka yi shi cikin sauki, daga shi sai ita suka halara.
Dubban jama’a sun shaida daurin aure tsakanin Kabiru Aminu Bayero, dan sarkin Kano da kyakkyawar amaryarsa Aisha Ummaran Kwabo a ranar Juma'a, 26 ga Agusta.
Zukata sun raunana yayin da diyar sanata Sahabi Ya'u ta je sallamarsa zuwa dakin mijinta, sun fashe da kuka yayin da suka rungume junansu cikin shauki da kewa.
Ana ci gaba da shagalin bikin diyar sanata Sahabi Ya'u mai wakiltan yankin Zamfara ta arewa a majalisar dokokin tarayya, Amina Ummi da angonta Muhammad Auwal.
Wata alkalin kotun shari'a a Kaduna, malam Salisu Ababakar-Tureta, a ranar Laraba ya amince zai bada tallafin N100,000 don biya wa wani Salisu Salele sadaki ya
Mai wasan barkwanci ya hadu da bacin rana bayan ya nemi wata mata ta bashi lambar wayarta sai ta fada mashi tana da aure, ya ci gaba da binta sai ta mare shi.
Labaran Soyayya
Samu kari