Labaran Soyayya
Gwamnan jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje ya ce gwamnatinsa za ta tabbatar da ganin doka ta yi aiki kan dan kasar China da ake zargi da kisan yar jihar Ummita.
Labarin kashe Ummita da saurayinta dan China yayi ya firgita wata matashiyar budurwa wacce itama tana da saurayi dan kasar waje, a yanzu haka ta rasa sukuni.
Misbahu Yahaya, dan gwamnan jihar Gombe, Muhammadu Inuwa Yahaya, ya angwance da kyakkyawaar amaryarsa mai suna Amina (Ameera) Babayo, a karshen makon jiya.
Wasu samari matasa guda biyu sun kaure da faɗa kan wata budurwa guda ɗaya mai suna Aisha a jihar Nasarawa, lamarin ya yi muni kan ɗaya inda ya rasa hannunsa.
Aminu Ibrahim Daurawa yace Ummakulsum Buhari ta fadi masa cewa Gheng Quanrong ya musulunta, amma iyayenta sun hana su yin aure, har ya bata wasu shawarwari.
Wata matashiyar budurwa mai suna Salma ta shiga halin damuwa bayan samun labarin auren saurayinta da suke soyayya da juna. Matashin ya auri wata ba ita ba.
A cikin yan kwanakin nan ne aka daura auren shaharariyar jarumar fina-finai na Indiya, Mahalakshmi da furodusa, Ravindar Chandrasekaran. Amma, wasu mutane a sh
Wata mata mai juna biyu ta bawa mutane labarin soyayyar ta mai ban mamaki. A cewar matan mai suna simplisauce a TikTok, bayan ta kammala makarantar sakandare.
Wata matashiyar budurwa yar kasar Kenya mai suna, Huddah Monroe, ta nuna nadamarta na kin bin maganar mahaifiyarta da goggwaninta kan soyayya da mazan Najeriya.
Labaran Soyayya
Samu kari