Labaran Soyayya
Wata mata da ta fusata da rashin aikin mijinta ta gabatar masa da kwano wayan babu abinci. A cikin bidiyon da yadu, matar tace mijin bai da wani aiki sai na ci.
Babu abun da ya kai mutum ya auri wanda yake so take sonsa sai a zauna lafiya. Soyayyar wasu ya burge mutane a soshiyal midiya bayan sun ci karo da bidiyonsu..
A baya-bayan nan lamarin ummita da ɗan China ya ta da hankulan mutane, sai dai ba shi karona farko da soyayya ke kare wa da ajalin ɗaya daga cikin masoya ba.
Wata kyayyawar amarya yar Najeriya ta fusata sosai a yayin baikon aurenta a yankin Offa da ke jihar Kwara.Mahaifiyarta ce ta dauko mai hoto wanda bai kware ba.
Alphonsine Tawara mai shekaru 70 a duniya, ta bayyana cewa har yanzu bata da saurayi kuma ita din budurwa ce sabuwa dal a leda domin bata yi yawon ta zubar ba.
Wani dan Najeriyan ya wallafa bidiyoyin tsoffin yan matansa su biyar a kan TikTok inda ya bayyana abun da yayi kewa game da kowannensu. Jama'a sun yi martani.
Wata Ba’amurkiya mai shuna Shamika Moore ta tunkari mijinta dan Najeriya wanda ta kama yana cin amanarta da wata. Ta ce mutumin zai koma gida Najeriya kan haka.
Wani bayani da ya fito ya nuna cewa sakamakon ruftawar gini na karshen nan a Legas, an gano gawarwakin wata mace da namiji da suka mutu suna tsaka da jin dadi.
Diyar shahararren biloniyan Najeriya Florence Otedola, wacce aka fi sani da Dj Cuppy, ta bayyana cewa duk mazan da ke zuwa wajenta kudin mahaifinta ke kawo su.
Labaran Soyayya
Samu kari