Messi ya saduda ya yarda cewa Ronaldo ba karamin Dan wasa bane

Messi ya saduda ya yarda cewa Ronaldo ba karamin Dan wasa bane

– Babban Dan wasan nan Lionel Messi ya jinjinawa Ronaldo

– Yake cewa Cristiano Ronaldo ba karamin Dan wasa bane

– Dan wasan yace Ronaldo na taimaka sa a wasan sa

Dan wasa Ronaldo ya samu jinjina daga Messi na Barcelona

Lionel Messi yace ba shakka Ronaldo babban Dan wasa ne

‘Yan wasan dai sun yi kaurin suna a Duniya

Messi ya saduda ya yarda cewa Ronaldo ba karamin Dan wasa bane
Ba shakka Ronaldo babban Dan wasa ne-Messi

Idan kwallon kafa ake magana babu irin Dan wasan nan Lionel Messi na Barcelona na Barcelona da Cristiano Ronaldo na Real Madrid. Wannan karo Messi ne da kan sa yake yabawa Dan wasan gaban na Real Madrid.

KU KARANTA: Ana rikici tsakanin 'Yan wasan Nollywood

Messi ya saduda ya yarda cewa Ronaldo ba karamin Dan wasa bane
Lionel Messi ya jinjinawa Ronaldo na Real Madrid

Dan wasa Messi yake cewa Ronaldo jarumin Dan wasa ne wanda ake ji da shi a Duniya. A cewar Messi, shi da Ronaldo sun taimaka wajen gyarawa junan su kwallon da su ke bugawa inda kowa yake Sarki a gidan sa.

Kwanaki Ronaldo na Madrid yace alakar sa da Dan wasa Lionel Messi ta kirki ce ya kuma kara da cewa kwallon Dan wasan na burge sa don kuwa ya san leda. Sai dai yace bai so ana hada shi da Dan wasan.

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Yadda Shugaban Amurka Donald Trump ya rikita Duniya [Bidiyo]

Asali: Legit.ng

Online view pixel