Jihar Legas
“Sai dai a lokacin da suka hangi Yansanda, sai suka tarwatse, kowa ya ranta ana kare, amma jami’anmu sun samu nasarar damke mutane 57, zamu kaddamar da bincike akansu, kuma mu gurfanar dasu gaban Kotu da zarar mun kammala.” Inji K
Kamfanin wanda zai dinga samar da ganga 650,000 a kowacce rana, zai zamo kamfani mafi girma a nahiyar Afirka, ana tunanin sanadiyyar kamfanin Najeriya zata fita daga cikin halin matsalar tattalin arziki da take ciki, kuma zata...
Majiyar NAIJ.com ta ruwaito akwai katan 95 na kwayar Chaka, an kintata darajar kayan maye akan kudi naira biliyan daya. Kwantrokla Uba yace baya ga wadannan, jami’ansu sun kama wasu katan 49 na kwayar Tramadol da kuma buhuna 21 na
NAIJ.com ta ruwaito wannan mutuwar fuju’a ta faru ne a tashar Mota dake Orile Iganmu a ranar Talata, 7 ga watan Agusta, inda rahotanni suka bayyana cewa mutumin ya tafiya ne kawai ya fadi, ko da aka duba tuni ya rigami gidan gask
Dangote wanda ya kasance mutum mafi tarin arziki a nahiyyar Afirka, yana gina katafaren kamfanin matatar man fetur mai ikon samar da ganguna 650, 000 a kowace rana domin tallafawa Najeriya ta rage dogaro akan shigo da man fetur.
NPA, tace daga ciki jiragen dankaro 35 da ake tsimayi, guda goma sha hudu daga cikinsu na dauke da tataccen man fetir ne, yayin da sauran guda ashirin da daya ke makare da danyen kifi, acca, kayan karafa, siga, manja, taki, man ga
Wata budurwa mai suna Adaugona Esu yar kimanin shekaru 21 ta fada hannun 'yan sanda a dalilin turo saurayinta data yi taga saman bene mai hawa biyu saboda ya nemi ya duba wayar ta. Lamarin ya afkune a ranar 13 ga watan Yuli a...
Dansanda mai shigar da kara Michael Unah yace yan Achaban biyu sun yi amfani da rodi wajen yi ma wani abokin aikinsu Anoiteng Ikawu fashi, inda suka kwace masa babur kirar Bajaj a ranar 29 ga watan Yuni da misalin karfe 9 na dare
Majiyar NAIJ.com ta ruwaito kwamishinan cikin gida na jihar Legas, Abdulhakeem Abdulateef ne ya bayyana haka a ranar Alhamis, 26 ga watan Yuli a yayin taron wata kungiyar addinin Musulunci mai suna Al-Habibbiyah da suka gudanar da
Jihar Legas
Samu kari