Jihar Legas
Sabon rahoto da muke samu daga hukumar hana yaduwar cutuka ta Najeriya wato NCDC, ta bayyana cewa an sake samun karin mutane goma sha hudu da suka kamu da cutar
A bisa umurnin da ta bayar na rufe wasu kasuwanni a jahar domin hana yaduwar cutar coronavirus, gwamnatin Lagas ta saki jerin sunayen kasuwanni da za a rufe.
Hukumar kula da filayen jiragen sama na gwamnatin tarayya (FAAN) ta sanar da cewa ana feshin magani a filayen jiragen saman Najeriya. Kamar yadda bidiyon ya bay
Gwamnan jahar Lagas, Babajide Sanwo-Olu, ya yi umurnin rufe kasuwanni da kantuna a jahar daga ranar Alhamis. Lamarin bai shafi kasuwannin magani da abinci ba.
A ranar Talata ne mazauna jihar legas ke ta tururuwar zuwa siyan takunkumin fuska da safar hannu a kasuwa don kare kai daga kamuwa da mugunyar cutar coronavirus
Gwamna Abdullahi Ganduje ya hadu da Tinubu da Surukinsa tsohon Gwamna Ajimobi. An ga Ganduje da Tinubu su na yin wata salon gaisuwa saboda annobar COVID-19.
Bankin Access ta kulle reshenta dake titin Ligali Ayorinde a cikin unguwar Victoria Island jahar Legas bayan samun guda daga cikin kwastomominta ya kamu da anno
Punch ta ruwaito yan cocin sun kai ma Yansandan RRR hari ne a lokacin da suke daukan hotunan abubuwan dake faruwa a Cocin, inda suka kwace wayoyin salula guda b
Gwamnan jihar Legas, Babajide Sanwo Olu, ne ya sanar da hakan yayin da yake gabatar da karin jawabi a kan bullar annobar kwayar cutar corona a jiharsa ranar Lah
Jihar Legas
Samu kari