Jihar Legas
Kotu ta bada umarnin garkame wata mata yar kimanin shekara 55 a duniya, Maria Taiwo, bisa zargin ta da cin mutuncin ɗan sanda ta hanyar marinsa a jihar Lagos.
Sabon rahoton mujallar Economic Confidential ya nuna cewa jihohin Legas, Ribas, Ogun, Kaduna, Oyo da Anambra za su iya rayuwa ba tare da tallafin tarayya ba.
Wani rahoto da The Nation ta wallafa ya nuna cewa an bindige sufuritanda na 'yan sanda sannan wasu 'yan sandan sun jikkata bayan 'yan acaba sun tada rikici a Le
Gobara ta tashi a Hedikwatar Hukumar Kula da Tashoshin Jiragen Ruwa ta Najeriya (NPA), inda dukyoyi masu dajarar nairori suka lalace sanadin wutan lantarki.
Gwamna Babajide Sanwo-Olu na jihar Legas ya sa hannu kan dokar hana kiwo a fadin jihar Legas. Gwamnan ya yarda da dokar ne a ranar Litinin, ashirin ga Satumba.
Masu garkuwa sun sace wani gidan gona, Jide Lawal, a gidan gonarsa da ke unguwar Agohun, Emoren - Imota, wani gari da ke kan iyakar jihar Legas da Ogun, The Pun
Kakakin majalisar wakilai ta kasa, Femi Femi Gbajabiamila, ya musanta rahoton cewa yana shirye-shiryen tsayawa takarar gwamnan jihar Lagos a babban zaɓen 2023.
Kungiyar Miyetti Allah ta koka kan yadda gwamnati ke son hana kiwo a fili. Ta ce kudin saniya daya zai koma kusan N2m idan aka haramtawa Fulani kiwo a fili.
Wata matar aure yar kimanin shekara 55 a duniya ta roki kotu ta raba aureɓta da mijinta domin ba zai taba tuba daga neman matan da yake yi ba, ya zama jininsa.
Jihar Legas
Samu kari