Lafiya Uwar Jiki
Yanzu kuma mun ji cewa za a fitar Yusuf Buhari kasar waje. Kwanakin baya kun ji cewa ana cigaba da yi wa Yaron Shugaban Kasa Buhari addu’o’i na musamman.An yi wa Yusuf Buhari addu’a bayan an dawo hutun sabuwar shekara.
Duk da kasancewar kowa na yin tusa, Hausawa na ganin yin ta a gaban mutane abin kunya ne. Da yawan mutane basu san me ke saka fitar tusa ba ko wanne amfani fitar ta ke yiwa jiki ba. Hakan ne ya saka muka kawo maku wasu muhimman
Wani rahoton sakamakon wani binciken kungiyar kare hakkin yara ta duniya (UNICEF) ya bayyana cewar ana yi wa mata miliyan 125 kaciya duk shekara a fadin duniya. A Najeriya kadai, ana yi wa Mata miliyan 33 kaciya duk shekara, a cew
Maganin da kudinsa ya kai dalar Amurka $850,000 kwatankwacin Naira miliyan N300, zai magance makanta koda kuwa ta gado ce. Masana kasuwar magunguna a duniya sun ce maganin shine mafi tsada yanzu haka a duniya. Duk da tsadar kudin
Wannan sabon binciken kimiyyar ya bayyana yiwuwar yadda za a yi samar da sunadaran antimicrobes da zasu yakar kwayoyin cutar zazzabin cizon sauro wanda a turance a ke ce musu VRSA (vancomycin-resistant Staphylococcus aureus), inda
Ita dai gwanda ta ba iya kacin sunadarin vitamin C kadai ta kunsa ba, domin kuwa ta kunshi sunadarai dake yiwa lafiyar dan Adam garkuwa da cututtuka daban-daban. Wadannan sunadarai sun hadar da; Vitamin E, antioxidants, fibre, vit
Kamar yadda yake a wannan zamani da zaran an gano mutun dauke da goro yana cit oh, jama’a zasu fara yi masa kallon bakauye ko kuma wanda bai waye ba. Mafi aksari anfi sanin tsoffin mutane da kauyawa da ta’ammali da goro.
A wani bincike da aka gudanar a jami'ar babban birnin Philadelphia na jihar Pennsylvania dake kasar Amurka, masana kiwon lafiya sun bayyana cewa, kananan yara dake cin kifi koda sau guda a cikin mako yana kara musu kaifin basira t
Bayan tsawon shekaru 15 da wata mata mai sunan Malama Uwani Muhammad, ta shafe tana jinyar rashin lafiya ta yau ne ko gobe, cikon ikon Rabbani hanyar neman kawo
Lafiya Uwar Jiki
Samu kari