Lafiya Uwar Jiki
Namijin goro ya samo asali ne a wasu yankunan nahiyyar Afirka, kuma ya kan zubo 'ya'ya masu launin makuba. 'Ya'yan su kan yi girma kimanin inci 3 zuwa 5, kuma a
Alayyahu wani koren ganye da ake amfani da shi a sassa daban-daban a fadin duniya wanda kowa na iya saye saboda rashin tsada ta fuskar kudi. Ya kuma samo asali
Riɗi ya na daya daga cikin nau'ukan abinci da ake amfani da su dubunnan shekaru da suka gabata. Bincike ya bayyana cewa, shukar riɗi ita kadai ce shukar da ta j
Da yawan mutane su kan dauki Kabewa a matsayin kayan abinci mai karawa miyar taushe yawa da dandano, sai dai Kabewa ta wuce matsayar da yawan al'umma suka ajiye
NAIJ.com cikin bankade-bankaden ta, ta yi mamakin binciko wasu sirraka da ganyen Ayoyo ya kunsa, wanda wasu kance ganyen lalo, inda yarbawa kan kira shi da Ewed
Tsamiya wani itace ne dake tattare da gardi da kuma tsami ta fuskar dandano, kuma ana amfani da ita a fannukan magunguna da kayan abinci. Tsamiya itacen bishiya
Masana sun tattaro amfanin rake don haka mu ka kawo kadan har watau 5 daga ciki. Rake na maganin cututtuka hanta da na koda da dai sauran su. Sai a biyo mu.
A yayin da masana kiwon lafiya suka dukufa wajen binciken ainihin magani wannan cuta ta kyandar biri, masana kiwon lafiya sun bankado alamomi da ke bayyana a ji
Najeriya da sauran kasashen Afirka su na fama da nauye-nauyen al'umma da suke fama da matsakaiciyar cutar idanu da kuma masu fama da cutar makanta, wanda a yanz
Lafiya Uwar Jiki
Samu kari