Sirrika 5 da jan Wake ya kunsa ga lafiyar dan Adam
Shi dai wake yana daya daga cikin nau'ikan kayan abinci na hatsi da a turance ake ce da su Legumes tare da sunan su na kimiyya kuma yake Fabaceae. Wannan hatsi yana ta tarin sirrika ga lafiyar dan Adam sakamakon sunadaran da ya kunsa.
Ire-iren sunadarai da wake ya kunsa sun hadar da; Protein, Fiber da kuma Vitamins. Ya shahara cewa akan hada wake da shinkafa ko bread wajen cima a mafi akasarin sassan Najeriya.
Binciken kwararrun kiwon lafiya ya tabbatar da cewar Jan wake yana taka rawar gani wajen kiwatar lafiya ta dan Adam da suka hadar da:
1. Bude ciki da sanya cin abinci.
2. Taimako ga masu ciwon suga
KARANTA KUMA: Shugaba Buhari ba ya da laifi kan kashe-kashe da ta'addanci a Najeriya - Afe Babalola
3. Kariya ga cututtukan Zuciya.
4. Yakar ciwon daji wato kansa.
5. Ya kan narkar da daskararren maiko na cikin jini.
Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en
Domin shawara ko buƙatar bamu labari, tuntuɓe mu a: labaranhausa@corp.legit.ng
Ku duba shafukanmu na dandalin sada zumunta a:
https://facebook.com/naijcomhausa
https://twitter.com/naijcomhausa
Asali: Legit.ng