Lafiya Uwar Jiki
Amosani ciwo ne da ke sanya fatar kai bushewa tare da kaikayi. Har yanzu masu binciken kimiyya da likitoci basu gano takamamen abinda ke janyo amosani ba amma akwai wasu abubuwa da ke sanya amosanin ya karu idan ba'a kiyaye ba.
Da sanadin jaridar Guardian, a yau kalace-kalacen mu ya bankado wasu muhimman tasirai gami da arzikin da Mai Duka ya sanya cikin Ganyen Mangwaro wadanda ke da matukar amfani ga lafiyar dan Adam wajen kawar da cututtuka da dama.
Sai dai dama Hausawa na cewa da magani a gonar yaro, amma bai sani ba, wannan ya sanya NAIJ.com kawo muku jerin amfanin cin fara ga jikin dan Adam, wanda aka gano bayan wani zuzzurfan bincike da masana daga jami’ar Wisconsin-Madis
A yau bankade-bankaden shafin jaridar NAIJ.com ya leka faggen kiwon lafiya inda ya yaso muku wasu muhimman amfani da tasirin ta'ammali da ruwan ɗumi ga lafiyar 'Dan Adam, inda yake kawar da wasu kwayoyin cututtuka daban-daban.
Wata mata ta kekasa kasa ta hana ayi wa diyar ta mai shekaru biyu a duniya maganin cutar daji da ta kama idonta na hagu, domin ta dinga samun sadaka da ita. Wata kungiyar taimakon kai da kai mai suna Global Initiative for Peace...
A ranar juma'ar nan ne hukumar yaki da sha da safarar miyagun kwayoyi (NDLEA), reshen jihar Kogi tace ta kama mutane 60 masu safarar miyagun kwayoyi da kuma kwayoyi masu nauyin kilogram 976.2, a tsakanin watan Afirilu da wata...
Hukummar kiwon lafiya ta duniya (WHO) ta ce ta samo wani sabon magani mai suna Carbetocin wanda zai iya ceto dubunnan matan da ke rasa rayukansu gurin haihuwa a duk shekara. Kungiyar tace an inganta maganin da sababbin fa'idoji..
Babu shakka shan ruwan sanyi yana da matukar dadi da musamman ma lokacin da gari ya yi zafi, sai dai duk dadinsa, masanna sun gano cewa akwai wasu illoli da ya ke haifar wa a jikin dan adam saboda haka ya zama dole a rika takatsan
A nasa jawaban, shugaban jami'ar ta Kaduna, Farfesa Muhammad Tanko ya bayyana cewa, ana fama da wannan babbar barazana a kasar nan ne sakamakon watsi da ilimi da kalubalai na cutar amosanin jini cikin shekarun da suka shude.
Lafiya Uwar Jiki
Samu kari