Labarin Sojojin Najeriya

Hatsari ya ritsa da tawagar gwamnan APC a hanyar Abuja
Hatsari ya ritsa da tawagar gwamnan APC a hanyar Abuja
Labarai
daga  Aminu Ibrahim

Secta Kwamanda na babban birnin tarayya Abuja, Mr Wobin Gora, ne ya tabbatarwa Tribune Online afkuwar lamarin a Abuja. Gora ya ce bai gama samun cikaken bayanin hatsarin ba amma ya tabbatar da cewa gwamnan baya cikin tawagar da lo