Labarin Sojojin Najeriya
Da yake fira da manema labarai, kwamishinan yaɗa labaru na jihar Zamfara, Ibrahim Dosara, ya bayyana cewa magance yan bindiga ya zo da sauki bayan katse sabis.
Shugaba. Buhari ya dake umartar shugabannin tsaro su gaggauta nemo dabaru da hanyoyin warware ƙalubalen tsaron da ya addabi Najeriya musamman a yankin arewa.
Zamfara - Bayan datse sabis da sauran tsauraran matakan da gwamnati ta ɗauka a jihar Zamfara, Gwamnan jihar ya soke fita daga jihar, yace yana tare da jama'arsa
Zamfara - Bayan ɗaukar tsauraran matakai, gwamnatin jihar Zamfara ta sanar da cewa sojojin sama da na ƙasa sun kaddamar da hari kan sansanonin yan bindiga.
Femi Falana (SAN), babban lauyan Nigeria mai rajin kare hakkin bil adama, ya bukaci Shugaba Muhammadu Buhari ya yi wa sojoji 70 da aka samu da laifin bore afuwa
Wani harin mayakan Boko Haram a jamhuriyar Nijar, ya yi sanadiyyar mutuwar sojoji 16 yayin wasu suka jikkata, dakarun sojojin sun hallaka maharan kusan 50.
Yayin da matsalar tsaro ke kara tabarbarewa musamman a yankin arewacin Najeriya, wasu mayakan Boko Haram sun kwashi kashin su a hannu a wurin dakarun sojoji.
Ministan sadarwa da tattalin arzikin zamani, Sheikh Isa Pantami, ya bayyana cewa ba bada duk gudummuwar da ya kamata ta ɓangarensa don magance matsalar tsaro.
‘Yan bindiga a ranar Talata, 24 ga watan Agusta, sun kai hari makarantar horar da sojoji na Naeriya da ke jihar Kaduna, inda suka kashe jami’ai biyu da sace 1.
Labarin Sojojin Najeriya
Samu kari