Labarin Sojojin Najeriya
Mun ji cewa PSC ta gano yadda Shugaban ‘Yan Sanda ya saba doka wajen daukar aiki. Kusan 10% na wadanda aka ba aikin ‘Yan Sanda a 2020 ba su cika sharuda ba.
Dazu ne Shugaban sojojin kasa ya yi magana game da kiran da ake yi na tsige shi .Tukur Buratai ya ce za a iya kara wasu shekaru ba a ga karshen Boko Haram ba.
Muhammadu Buhari ya tuta tawagar ta musamman ta je kauyen Zabarmari. A nan aka ji cewa shugaban Najeriyar ya umarci sojoji su shiga duk inda Boko Haram suke.
Ƴan bindigar sun kai farmaki Kwalejin Fasaha ta Nuhu Bamalli da ke Zariya inda suka sace Malamai da ƙananan yara, kana suka gangara jami'ar Ahmadu Bello suka sa
Bayan an yi wa mutane fiye da 40 yankan rago, Kungiya ta bukaci ayi waje da Shugabannin hafsun sojoji. An dade ana rokon Muhammadu Buhari ya sauya hafsun sojoji
Dakarun sojojin Najeriya na musamman na Operation Whirl Stroke na cigaba da samun nasarori a yunkurinsu na kawar da ayyukan bata gari a yankin Arewa ta tsakiya.
Rundunar ta kuma kawar da yan ta'adda 67 a dajin Birnin Kogo da ke Katsina, sun kuma kawar da wasu 15 a dajin Ajjah da ke Zamfara. Da ya ke bayyana haka a rana
Da yake jawabi yayin kaddamar da tsarin, Janar Olanisakin, wanda Air Vice Marshal Jomo Osahor ya wakilta, ya ce an bawa AFN kwangilar aikin saboda kwarewarsu a
Rundunar sojin Najeriya, a ranar Juma'a ta dakile lalata wani hari da mayakan ISWAP suka kai garin Magumeri, a Jihar Borno, Arewa maso gabashin Najeriya. Karama
Labarin Sojojin Najeriya
Samu kari