Labarin Sojojin Najeriya
Tsohon babban hafsan sojojin kasar Najeriya, Lt. Janar Tukur Buratai (mai murabus) ya danganta nadinsa a matsayin shugaban sojojin saboda kaunar da mahaifinsa k
Legit.ng Hausa tattaro maku duka shugabannin ‘Yan Sanda X da aka yi a tarihi tun daga 1960. Louis Edet shi ne mutumin gida da ya fara zama IGP a shekarar 1964.
Ashe dabara ce Gwamnatin Buhari ta ke shirin yi, da ta ba su Tukur Buratai kujeru. PDP ta ce ana neman katange tsofaffin sojojin ne daga binciken kotun Duniya.
Yanzu nan mu ka ji Shugaban kasa ya aikawa Sanatoci sunayen su Janar Buratai, Olonisakin, Ibok-Ete Ibas da Sadique za a ba su mukamai su zama Jakadun Najeriya.
A jiya ne mu ka ji wani Lauya ya roki Alkali ya tursasawa nadin sabon Sufetan Yan Sanda. Wannan Lauya ya hada da Shugaban kasa, AGF da NPC a karar da ya gabatar
Sabon shugaban ma’aikatan tsaro, CDS, Janar Lucky Irabor, ya jinjinawa dakarun rundunar sojin Najeriya da ke fagen fama a Maiduguri, babbar birnin jihar Borno.
Za ku ga abin da ya faru da Gabriel Olonisakin da ya koma gida bayan shekaru 40 a gidan Soja. Mun kawobidiyon Hafsun tsaron da Buhari ya yi wa ritaya ya na rawa
Shugaban majalisar Borno, Abdulkareem Lawan ya ce in ban da ‘Yan ta’adda, babu kowa a fadin garin Guzamala, ya ce shekaru 3 kenan Guzamala ya na hannun Boko.
Mun ji cewa ‘Yan ta’addan Boko Haram jawo kwana da kwanaki babu wuta a Borno. Boko Haram sun datse layin da ya shigo da wuta cikin Garin Maiduguri, jihar Borno.
Labarin Sojojin Najeriya
Samu kari