Labarin Sojojin Najeriya
Dakarun sojin operatin haɗin kai dake jihar Borno, sun damke wani da ake zargin jami'in ɗan sanda ne a jihar ɗauke da tulin alburusai yayin bincike abun hawa.
Mutanen garin Akpawfu da ke karamar hukumar Nkanu ta Gabas sun tsere daga gidajensu, wadanda suka yi saura suna zaman dar-dar a yayin da sojojin 82 Division ta
Rundunar sojojin saman Nigeria, a ranar Alhamis ta karbi rukuni na farko na jiragen sama na yaki kirar A-29 Super Tucano daga kasar Amurka, rahoton The Cable..
Wasu mahara da ba a san ko su wanene ba sun kashe Hassan Ahmed, Manjo Janar a Rudunar Sojojin Nigeria, a birnin tarayya Abuja, Daily Trust ta ruwaito. An harbe
An halaka sojoji biyu an kuma jikkata wasu bakwai yayin harin da yan bindiga suka kai ƙauyen unguwar Lalle a ƙaramar hukumar Sabon Birni, Daily Trust ta ruwaito
Wasu yan bindiga da ake zargin mayaƙan ƙungiyar tawaren ESN-IPOB ne sun kaiwa sojoji hari a wata madakatar duba abun hawa a jihar Enugu, sun hallaka sojoji
A kwanan nan ne yan ta'adda suka kai wasu munanan hare-hare jihohin Zamfara da kuma Kaduna, inda aka rasa rayuka da dama, Buhari ya nuna alhininsa kan lamarin.
A wata fira da gwamnan Borno, Farfesa Babagana Umaru Zulum, yayi da gidan talabijin, ya bayyana hangen da yayi a kan dokar hana Fulani makiyaya kiwo a fili.
A safiyar yau ne aka tashi da wani mummunan labari a jihar Kaduna, inda yan bindiga suka sake kai hari wata makarantar sakandire suka yi awon gaba da ɗalibai.
Labarin Sojojin Najeriya
Samu kari