Labarin Sojojin Najeriya
Wasu tubabbun manyan kwamadojin kungiyar Boko Haram sun bayyana cewa marigayi shugabansu, Abubakar Shekau ya mutu ya bar ‘kwarkwara guda 83 a doron duniya.
Lucky Irabor, babban hafsan tsaro na Najeriya ya ce rundunar sojoji na fuskantar matsin lamba na yin katsalandan a babban zaben 2023 amma ba za su yi hakan ba.
Sojoji sun zubar da juna biyu daga cikin mata akalla 10, 000 da karfi da yaji Najeriya. Bincike na musamman da Reuters ta gudanar ya tona asirin sojojin kasar.
Yayin da shugaba Buhari da ministan tsaro, Bashir Magashi suke jSokoto domin halartar wani taron sojoji, ‘yan bindiga sun halaka ‘yan sanda 3 da ‘yan kasuwa 3.
Shugaban kasa Muhammadu buhari ya tunatar da sojojin Najeriya cewa babu ruwansu da harkar siyasa illa kawai su tabbatar da an yi zab cikin lumana da nasara.
Wata mummunar arangama tsakanin jami’an sojin ruwa da na ‘yan sanda yayi ajalin ‘dan sanda mai mukamin ASP. An gano cewa har da masu wucewa 3 lamarin ya ritsa.
Daya daga cikin manyan kwamandojin Boko Haram da suka mika wuya, Malam Rugurugu ya ce ya hakura ya fito daga jeji ne saboda rokon su da Gwamna Zulum ya yi.
Sojin Najeriya sun yi Lugude kan mayakan ISWAP bayan harin da suka kai kansu a garin Damboa a jihar Borno. Sun isa wurin a motocin yaki da Hilux da makamai.
Mun kawo hukunci masu ban mamaki da aka zartar a kotu, tun daga hukuncin daurin watanni uku a gidan yari ga IGP Usman Alkali Baba zuwa ga na Shugaban EFCC.
Labarin Sojojin Najeriya
Samu kari