Labaran Duniya
Dama dai PDP taki bashi hadin kai ya shugabance ta don zargin ko tsofin abokansa suka turo shi ya ruguza jam'iyyar daga cikin gida. Ganawar tasu bata zo wa kowa da mamaki ba, ganin zabukan 2019 sun karato, kuma jihohi zasu sami...
A wani rahoton majalisar dinkin duniya ta fitar mai suna: Revision of World Urbanisation Prospects, ya nuna cewa za'a samu kusan karin mutane kusan Biliyan 2.5 wadanda zasu koma rayuwa a birane nan da shekarar 2050...
Lauyan matar, Azza Mohamed, ya ce, "a yau ne ta gama wa'adin ta na zaman gidan yari sannan kuma aka yi mata bulala 75," kamar yadda kamfanin dillancin labarai na AFP ya rawaito. An gurfanar da matar gaban kotu ne saboda ta auri mu
Yayin wata ziyara da shugaban kasar Turkiyya ya kai kasar Ingila, babban malamin Yahudu, Elahanan Beck da 'yan tawagarsa na shiyyar Yahudawan Ortodox masu darikar "Neturei Karta" sun kaiwa shugaba Erdoğan ziyara, don yi masa...
A yau Laraba ne wata kotun majistare da ke zamanta a Lusaka ta yanke wa dan tsohon shugaban kasar Zambia Fredrick Chiluba hukuncin zaman gidan wakafi na watanni 8 bayan an same shi da laifin satar wayar salula kamar yadda Lusaka T
Kwamitin Tsaro ta Majalisar Dinkin Duniya (MDD) ta gudanar da taron gaggawa bayan bukatar da Kasar Kuwait ta nema sakamakon kashe mutane 62 da kasar Isra'ila babu gaira babu dalili a Zirin Gaza. Wakilan kasashen duniya a majalisar
Koku Istambulova, tsohuwar wadda ta shekara 128 a duniya da ta fito daga yankin Chechnya ta bayyana cewa, ba ta taba samun kwanciyar hankali ko jin dadi a rayuwar ta ba wanda a yanzu take mamakin yadda ta rayu cikin wannan yanayi.
Zaman majalisar kasa na wannan mako, ya sahale sakin biliyoyin nairori, wadanda za'a yi amfani dasu don jawo teku zuwa arewacin kasar nan har zuwa jigar Neja, dama sayo wasu jiragen ruwa da kudin Turai Yuro 21m don jawo jiragen ma
Khalifa Isyaku Rabiu, wanda muke kira da Alhaji Babban, shi ne sanannen danshi amma sauran 'ya' yan nashi ma malamai ne. Masanan Qur'ani ne: sun hada da marigayi Alhaji Yusuf Rabiu, marigayi Malam Zubairu Rabiu, marigayi Alhaji Ba
Labaran Duniya
Samu kari