Labaran Duniya
Jaridar NAIJ.com ta fahimci cewa, duk da janye takarar sa tun cikin makon da ya gabata, babban hadimin shugaba Buhari, Babafemi Ojudu, ya samu kuri'u har goma yayin zaben fitar da dan takarar da aka gudanar a birnin Ado-Ekiti.
Barkewar cutar mafi muni da ta zo karshe ne a Afirka ta yamma shekaru biyu da suka wuce. Inda cutar tayi ajalin mutane 11,300 da kuma mutane, 28,600 da ta sama. Kwayar cutar ta shiga kasar Guinea, Sierra Leone da kuma Liberia
Bayanai sun nuna cewa, tun 1950, kimanin shekaru 58 kenan da aka tafi da gajerun Awakin zuwa Amurka wadanda aka fi samu a kudancin kasar Najeriya. Amfanin Akuyar kuwa shine, samar da madara da kuma wasanni a gidaje sakamakon kanka
Hotunan dalibai da aka yaye a makarantar sojin sama ta NAF a jiya jumaá. Zasu tuka jiragen Super Mushshak Aircraft masu sabbin dabaru da naúrorin zamani wadanda ka iya ragargaza ramukan da Boko Haram ke buya a dajin Sambisa
Zaben da ake sa rai zai banbance wa ke da APC a jihar Kaduna yazo a yau asabar da tangarda a wasu wuraren na GRA dake Kaduna, inda jamaá babu wanda ya fito zaben sai jamián zabe da jamián tsaro harda na KASTELEA
A yayin da akwai kimanin mutane biliyan 7.5 a ban kasa, wata sabuwar kididdiga da mujallar Forbes ta fitar a ranar Talatar da ta gabata ta bayyana yadda wasu mutane 75 ke da rinjayen tasiri wajen gudanar da al'amurra a duniya.
A ranar Alhamis dinnan ne wata babbar kotu a kasar Sudan ta yankewa wata yarinya 'yar shekara 19 hukuncin daurin rai da rai, sakamakon kashe mijinta da tayi domin yayi mata fyade. Anyi kira ga shugaban kasar ta Sudan Omar...
Kungiyar Arsenal tayi bankwana da Arsene Wenger a makon day a gabata amma dole ta dakata a kammala kakar wasannin kasashen Turai kafin samun Kociyan da zai maye gurbin Wenger. An dade ana rade-radin Kociyoyi da kan iya maye gurbin
Tembo ta shaidawa kotu cewa tana son a raba auren ta da mijinta ne don kawayenta suna mata gori a kan cewa tana auren jahili. Rahotanni sun ce ta raba aurenta dashi ne kuma ta auri wani mutum da suka hadu a jami'a. Kamar yadda ka
Labaran Duniya
Samu kari