Labaran Duniya
A rahoton da kamfanin dillacin Labarai na Najeriya (NAN) ya bayyana, shugaban hukumar yaki da safarar mutane da haramtattun tafiye-tafiye na yankin Benin City, Godwin Obaseki yayi bayanin cewar a halin yanzu ba a san ainahin inda
Watan Ramadana wata ne da al'ummar Musulmai suke yin azumi na tsawon kwana 29 zuwa 30 daga fitowar alfijir zuwa faduwar rana a kowacce shekara. Amma tsawon sa'o'in azumin yana bambanta a wasu kasashen na duniya, inda sa'o'in wasu
Watan Ramadana wata ne da al'ummar Musulmai suke yin azumi na tsawon kwana 29 zuwa 30 daga fitowar alfijir zuwa faduwar rana. Duk da canje - canje da ake samu wurin cin abinci, mutum zai iya tambayar kanshi to ya zanyi in...
Matar 'Yar kasar Sri Lanka, an kamata da kusan kilogram 1 na zinari a cikin ta. 'yan sanda sunce matar ta hadiyi sunqin ne a Sau Paulo, kasar Brazil, kuma an bata umarnin kaisu ga wani Dan kasar Najeriya da ke Delhi, inji rahoton
An gudanar da wannan biki ne a babbar Cocin St George Chapel inda kuma daga nan suka dugunzuma ta hanyar Windsor zuwa wajen liyafa ta tande-tande da makwalashe a harbar taro ta Frogmore House da ta samu halartuwa ta baki 600.
Kadaici, da son ayi dani da ma zullumi watau depression, su ke damun da yawa daga matasa a wannan zamani, sai dai ba'a farga sai abin ya kai la-haula. Rashin more wa rayuwa ta gaske, kamar yawo, shakatawa, abokai na gaske, shan...
A shekarun baya ma dai, a jihar ta Legas, an kama wani mutum da ake kira Clifford Orji, mai vin naman mutane in ya kama, sassan jikin mutane kuma yakan sayar wa matsafa dake dauka wai jiki ko jini zai iya zama kudi. Jahilci da...
'Yan matan biyu an dauro musu bom ne cewa su je suyi 'aikin Allah'. Sai dai da tsakar daren jiya da suka lababo zasu kai hari kan sojojin, sai dai an tsaida su tun daga nesa suka ki tsayawa, sai kawai sojin suka dauke su
Yayin gabatar da jawaban sa ga matasan, Mataimakin shugaban kasar ya bayyana cewa shirin na N-Power yana da matukar muhimmanci ga gwamnatin tarayya a sakamakon akida da manufa ta karfafa madafa ta samun abin dogaro da kai.
Labaran Duniya
Samu kari