Labaran Duniya
Addinin Islama dai ya baiwa mutane da yawa damammaki don addinin yay sauki gare su, sai dai a zamanin nan, tsatsauran ra'ayi ya sanya addinin yana gallazawa mabiansa da dokoki marasa kan-gado, wanda kan kori mutane kacokan daga...
Yace, 'yan majalisar karkashin jam'iyyar APC, Abdullahi Abubakar Maiwanka (Akko- ta yamma), Walid Mohammed (Kwami - ta yamma), Mohammed A. Bello (Gombe ta kudu) da Abubakar Sadiq Ibrahim (Yamaltu ta yamma) wadanda suka yi ruwa da
Hukumar kula da kiyaye manyan hanyoyi ta kasa watau FRSC (Federal Road Safety Corps), ta bayar da shawarwari ga direbobi akan su rika tsahirtawa su na samun hutu yayin da gajiya da kasala ta riske su a wannan lokuta na azumi.
Dubban al'ummar kasar Amurka ne suka taru a birnin new York don gudanar da zanga-zangar adawa ga Shugaban Kasar ta Amurka Donald Trump a lokacin daya halarci wani taro a mahaifarsa wadda cibiyar 'yan jam'iyyar Democrat suka...
Domin inganta rayuwar al'umma da kasuwanci da mu'amala tsakanin juna, gwamnatin shugaba Buhari za ta gina layin dogo da zai faro daga garin Fatakwal ya ratsa wasu jihohin Najeriya kana ya dire a jamhuriyar Nijar. Wannan ya biyo ba
Fiye da 'yan Najeriya 2,598 suka mutu a sanadiyyar hadarin mota a tsakanin watan Oktoban shekarar 2017 zuwa watan Maris 2018, inji hukumar hasashe ta kasa wato National Bureau of Statistics (NBS) a turance. Hukumar ta bayyana...
Jihohin 24 sun hada da: Kano, Anambra, Enugu, Oyo, Ogun, Ebonyi, Zamfara, Delta, Abia, Benue, Plateau da jihohin Bauchi. Sauran sun hada da Taraba, Kaduna, Akwa Ibom, Cross Rivers, Imo, Jigawa, Niger, Katsina, Gombe, Ondo da Borno
Matar ta ce sunan mijinta Richard David Tarimo kuma ya mutu a ranar 30 ga watan Mayun 2018. Ta ce mijinta ya tashi daga matatu a ranar Litinin 21 ga watan Mayu bayan ta dage da yin addu'o'i da azumi tare da wasu limaman coci.
Tsirarun masu siyan naman suke siya a ranar talata daga mafarauta birrai da barewa. Masu tallan naman sun yayyanka naman ba tare da safar hannu ba suna tattaba naman. Wannan yana nuna cewa an saukar da farashin naman
Labaran Duniya
Samu kari