Labaran Duniya
An gano wani matukin jirgin sama dan kasar Rasha wanda akayi tsamanin ya mutu bayan an harbo jirginsa a shekarar 1987 lokacin da tarayyar Soviet suka kai taimako a kasar Afganistan kuma ya nuna niyyar sa ta dawowa gida kamar yadda
AMCON ta lissafa kudin bashin da aka biya a karshen 2017 a Naira biliyan 740. Wannan kawai sakamakon kungiyar ne a 2017 wanda ya nuna faduwar matsayin ta ya ragu da kashi 90 cikin dari zuwa Naira biliyan 164.94 wanda aka lissafa
In kun kula, zaku ga iska mai kyau, tafi ruwa ko abinci amfani, ga duk wani mai motsi a doron kasa, shi yasa ma, zaka iya jure kwanaki babu abinci, awanni babu ruwa, amma iska? ko minti daya baka isa ka jure ba babu ita a huhunka
Wasu masu cutar kanjamau su-su ukku, sun kai tsohon shugaban kasar Gambia kara, bayan da ya kulle su yayi aikin gwaje-gwajen magungunansa na cutar kanjamau da yace yana iya warkarwa, lokacin yana mulkin kasar Gambiya
Kungiyoyin dake dabbaka wannan aniya sun hada da IPOB da ma MASSOB. Suna yawan barazanar fada ga gwamnatin tarayya kuma suna yawan barazana ga jama'ar su da suka ki yi musu biyayya a yankin na kudancin kasar nan
Kamfanin MTN zai biya tarar N5,000,000 ga gwamnatin Najeriya ta hannun NCC muddin aka same shi da laifin sake sace wa kwastomomi bayan sun sanya kati a wayoyinsu na salula. Satar tana zuwa ne ta hanyar sayen data ko waka ko wasu
Cibiyar kula da gudun Hijira ta duniya da kungiyar hadin kan kasashen Turai watau EU (European Union), sun sake yakito wani kaso na al'ummar Najeriya daga Kasar Libya inji Kakakin cibiyar bayar da agajin gaggawa na reshen Kudu.
Wani mai wa'azin addinin musulunci dan kasar Kuwaiti, Mubarak Al-Bathali ya fadi karar cewa rashin yin azumi da dan wasan kungiyar kwallon kafa ta Liverpool, Mohammed Salah ya yi a ranar 26 ga watan Mayu ne ya janyo masa fushin Al
Wani ma'aikacin kamfanin rabar da wutan lantarki na Ikeja Electricity Distribution Company (IKEDC) ya rasu a jiya Laraba 30 ga watan Mayu yayin da yake kokarin gyara wutar lantarki da masu aikin titi suka lalata. Abin tausayi ya f
Labaran Duniya
Samu kari