Labaran Duniya

Duba kasar dake hana musulmai azumin watan Ramadana
Duba kasar dake hana musulmai azumin watan Ramadana
Labarai
daga  Mudathir Ishaq

Wata babbar kasa a duniya tana barazanar hana musulman cikin ta azumin watan ramadan, ko kuma su ajiye duk ayyukan gwamnati da suke yi, saboda tace baza ta yarda suna aiki suna azumi ba. Ministar kasar tayi ikirarin cewar addinin