Labaran Duniya
A kasashen duniya da aka sanya tsauraran dokoki, na sai dai don ceto ran mace ne ake zubar da ciki ko kuma aka haramta baki daya, anfi binciken kwayoyin fiye da kasashen da babu wata doka. Hanyoyi biyu ake amfani dasu gurin zubar
A cewar Malam Garba Shehu, ba wai kawai sojoji ne suka murda zaben ba, a'a, akwai 'yan siyasa, masu mulki, bangarorin sharia, da wasu 'yan siyasar da suka sanya hannu, kuma suka bada gudummawar kayar da dorarriyar dimokuradiyyar..
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya isa Abuja a yammacin yau Litinin, 11 ga watan Yuni bayan ziyarar da ya kai kasar Moroko. Hakan ya biyo bayan gayyatar da sarkin Morokon ya yi ma shugaba Buhari inda suka hadu a birnin Rabat.
Shawo kan matsalar da akayi na wucin gadi ya biyo baya ne qasa da awoyi ashirin da hudu bayan ministan aiyuka, Babatunde Fashola, ya tabbatar wa da masu ababen hawan dake bin hanyar cewa za a shawo kan matsalar ba bata lokaci
Ministan ya Kwatanta Nnimmo Bassey da masoyin muhalli, daya daga cikin masu tsaftace Ogoni wanda yayi bikin cika shekaru 60 a matsayin dan kasa na nagari, yace gwamnatin ta kirkiro wata hanya ta tsaftace Ogoni wanda zai kai har wa
Jami'an hukumar taimakon gaggawa ta jihar Legas ta fara neman wata budurwar da ake zargin ta fada cikin ruwan Legas daga gada ta uku ta cikin gari a yammacin ranar lahadi. Wani bidiyo yana ta yaduwa na wata budurwar da ta aje...
Da ranar yau, Lahadi, 10 ga watan Yuni, jirgin shugaba Buhari ya tashi ya zuwa birnin Rabat na kasar Morocco a wata ziyarar aiki ta kwanaki biyu da zai yi a kasar. Tun a jiya ne fadar shugabn kasa ta bayyana cewar shugaba Buhari
Da ranar yau, Lahadi, 10 ga watan Yuni, jirgin shugaba Buhari ya tashi ya zuwa birnin Rabat na kasar Morocco a wata ziyarar aiki ta kwanaki biyu da zai yi a kasar. Tun a jiya ne fadar shugaban kasa ta bayyana cewar shugaba Buhari
Cikin wani rahoto mai kunshe da ban al'ajabi ya bayyana cewa, wani matashin mutum ya kashe kansa yayin da ya jefo kansa tun daga saman bene na kololuwa dake babban Masallaci mai alfarma na Birnin Makkah a can Kasar Saudiyya.
Labaran Duniya
Samu kari