Labaran Duniya
A yayin gudanar da wani sabon sintiri a ranar 27 ga watan Mayu, hukumar ta yi ram da wani kaso na mutane uku masu cinikayyar Tabar Wiwi a sakamakon rahoton da mutane ukun farko suka baiwa jami'an yayin da suka ga uwar bari.
Shugaba Buhari sabunta mukamin Dakta Jafaru Alunua Momoh a matsayin darakta na Asibitin Kasa dake Birnin Abuja da kuma Dakta Nwadinigwe Cajetan Uwatoronye a matsayin darakta na babban Asibitin 'Kashi na Kasa dake jihar Enugu.
A tashar sauka da tashin jiragen sama na birnin Santambul dake kasar Turkiyya an bankado jakar wani fasinjan jirgi dauke da wasu nau'i na dabbobi masu yawan gaske cikin su kuwa harda macizai da kunamu masu rai...
Ya ci gaba da cewa, cikin kowane nau'i na aiki a Kasar nan gwamnatin tarayya ta tsawaita samun izinin daukar hutu daga makonni 12 zuwa 16 ga Ma'aikatan Mata da suka haihu domin samun isashen lokaci na wartsakewar uwa da jariri.
Da sanadin shafin jaridar Daily Trust mun samu rahoton cewa, hukumar 'yan sanda ta Najeriya ta bayyana sakamakon wata jiha daga cikin Jihohin Arewa na wadanda suka zana jarrbawar tantance shiga aikin na hukumar 'yan sanda.
Ya kammala yi wa mutum na farko wankan, ya zo kan na biyu kawai sai wani kada ya fito daga tafkin ya damko fasto, kamar yadda wani wanda abin ya faru a idanunsa a garin Ketema Kairo ya fada. Duk da namijin kokarin da masunta da m
Dangin wata yarinya da ta dawo gida bayan mutuwar ta da shekaru biyu sun shiga halin dimuwa da mamaki. An bayyana cewar yarinyar ta mutu shekaru biyu da suka wuce a garin Ndola dake kasar Zambia bayan ta sha fama da rashin lafiya.
Babbar hadima ta musamman ga shugabn Kasa Muhammadu Buhari akan harkokin kasashen ketare Honarabul Abike Dabiri Erewa, ita ce ta bayyana hakan yayin wani shiri akan yin haure da hijira da aka gudanar a babban birnin kasa na Abuja.
Wani mummunan rahoto mai tattare da ban al'ajabi da shafin jaridar The Punch ta ruwaito ya bayyana cewa, ana zargin wata Mata da aikata babban laifi na harbe Mijinta murus wai don kurum ya dauke salo na lakadawa kyanwar su duka.
Labaran Duniya
Samu kari