Labaran Duniya
Majiyar mu tace bayan kwamitin hadin kai da kwamitin sulhu da ke ta kokarin tattaro tsofafin yan jam'iyyar, kwamitin shugabancin jam'iyyar karkashin Prince Uche Secondus sun kirkiro wata hanyar kaiwa ga Obasanjo, zababben shugaban
Matan, zasu bazama tituna domin more mota yadda mazan kasar keyi, wanda ya hada da tuki, ribas, parking da ma zuwa unguwa, sai dai an hana matan barin gari don bulaguro ba tare da namiji ba, ko da kuwa macen ta balaga ko ta haifa
Musa wanda shine ya jefa kwallaye biyun da suka tabbatar da nasarar kasar sa ta Najeriya ya bayyana hakan ne yayin ganawa da manema labarai bayan an tashi wasan a birnin Volgograd kamar yadda shafin jaridar Daily Trust ya bayyana.
Danyen mai da Najeriya ke tatsa daga kudancin kasar nan, don moriyar kowa da kowa a fadin kasar nan, ya kara tashi, inda zai kai kusan dala 80 ko ma 90 idan dai ya ci gaba a haka a kasuwannin duniya kan kowacce ganga
Jami'ar OAU ta saki bayanan karshe kan batun da ya zaga duniya na wata yarinya da malaminta ke neman ta kwanta dashi domin ta haye kwas dinsa. Monica Osagie dai, ta tona asirin ne, bayan da Dattijon ya fito baro-baro ya nuna sai..
Kasurgumin attajirin nan da ake zargi kan shahara da garkuwa da Mutane, Chukwudumeme Onwuamadike mai inkiyar nan ta Evans, ya sake hayar wani sabon lauya sakamakon janye wa daga shari'ar da tsohon Lauyan sa ya yi, Olukoya.
A arewacin Afirka, kasar larabawa mai makwabtaka da Nijar, watau Aljaza'ir, ta kashe hanyoyin kafafen sadarwar kasar baki dayanta na lokacin wucin gadi, dalilinsu, shine samari da 'yan mata sunki karatu sai chatting da aikin faceb
Da a ka masa tambaya game da alkhairan da ke tattare da tsarin kasuwanci na musuluncin, Mr Fred Muhumza, kwarere a kan tattalin arziki ya ce, ba dole bane ya yi tasiri sosai kamar yadda ta faru a Kenya da Tanzania saboda an gina s
Sanata Adamu ya jaddada cewa lokaci ya yi da ya kamata jam'iyyar ta yi watsi da duk wasu ababe ko wasu mutane masu yunkurin kawar da alkiblar shugaba Buhari da janye hankalin sa wajen ci gaba da gudanar da al'amurran gwamnatin sa.
Labaran Duniya
Samu kari