Labaran Duniya
A karshen qarni na 19 ne Turawan Ingila suka fara shigowa yankunan da a yanzu ake kira kudancin Najeriya, a wancan lokacin kuwa, ake kiransu kurmi, inda kabilu kan rayu cikin dawa ba ruwasu da wasu, wanda hakan ke kawo yawan yake
A yau, Laraba, ne shugaban kasar Najeriya, Muhammadu Buhari, da takwaransa na kasar Afrika ta kudu, Cyril Ramaphosa, suka yi wata ganawar sirri a fadar gwamnatin Najeriya dake Abuja. Shugaba Buhari ya tarbi Ramaphosa bayan isowar
Mark Zuckerberg, yanzu shine mai kudi na uku a duniya, inda ya sha gaban Warren Buffett a jerin da jaridar Bloomberg ta rubuto na manyan masu kudin duniya. Zuckerberg ya wuce Buffett a yayin da hannun jarin manhajar Facebook ya...
Mataimakiyar Sakataren Majalisar Dinkin Duniya (MDD), Amina Muhammad ta kai ziyara Jamhuriyar Nijar, inda a jiya taje Jihar Maradi don gabatar da ziyarar gani da ido, akan irin ayyukan da hukumomin Majalisar Dinkin Duniya ke yi...
'Yan sandan jihar Kebbi sun ceci wata mata mai juna biyu, Hajiya Sadiya Tsoho, daga wata maboyar masu garkuwa da mutane a jihar. Mai magana da yawun hukumar, DSP Mustapha Suleiman, ya tabbatar da hakan a ranar Lahadin nan data...
Wani rahoto da Premium Times ta wallafa a yau ya tabbatar da cewa Ministar Kudi, Kemi Adeosun ba ta halarci shirin yiwa kasa hidima (NYSC) wanda ya zama wajibi ga duk dan Najeriya da ya kammala karatun digiri kuma bai wuce shekaru
Kamar yadda chiyaman din CAN na jihar, Reverend Joshua Ray Miller yace, harin dai aikin yan bangar siyasa ne, masu son bata gwamnatin shugaban Muhammadu Buhari domin cimma wata manufar su a zaben 2019. Chiyaman din yace abin...
A jawabinsa na taya sojojin kasar nan murna a ranar Army Day a dazu a Monguno, ta jihar Borno, shugaba Buhari ya ce, gwamnatinsa zata dauki babban mataki kan 'yan siyasar da duk aka samu da hannu cikin kashe-kash da ake yi
Hukumar yansanda, gefen jihar Zamfara, sun tabbatar da kisan hakimin Kucheri dake Tsafe Local Government, Alhaji Ibrahim Madawaki, wanda 'yan bindiga da ba'a san ko su wanene ba suka aika shi kabari a irin jerin kashe-kashen da...
Labaran Duniya
Samu kari