Labaran Duniya
Babban mataimakin shugaban kasa na musamman akan yada labarai, Mista Laolu Akande ya bayyana hakan ga manema labarai a ranar Alhamis. Akande ya bayyana cewa akwai mutane 200,000 dake amfana da shirin, mutane 500,000 ne zai zama
Bayan Afirka ta kudu, Najeriya ce kasa ta biyu a duniya a kasashe na duniya na yawan masu dauke da cutar kanjamau, ko sida, watau HIV. Tun bayan da aka gano mai dauke da cutar na farko a kasar nan, a 1982, shekaru 36 da suka wuce
Ministan Muhalli, Ibrahim Jibrin yace gwamnati na iya kokarin ta na ganin hakan bai faru ba, amma a hasashe, kashi 20 bisa dari na jama'ar kasar nan su 200m, na fuskantar barazana daga daminar ta bana, ana nuin mutum 40m fa kenan
Wata ma'aikaciyar jirgin sama, Anissia Batra, da yanke hunkuncin kashe kanta bayan ta gano cewa mijinta, Mayank Singhvi, ya taba auren wata mace daban kafin ya aureta amma bai sanar da ita ba. A cewar yan sanda, Batra, wacce ke ai
A karon farko kasar Japan ta amince da wata doka, wacce zata haramta wa kowane ma'aikacin gwamnati shan taba sigari, inda wuraren suka hada da asibitoci, makarantu, hukumomi da sauran wuraren ayyuka na gwamnati...
Kasar Birtaniya zata tallafawa hukumar yaki da cin hanci da rashawa da kayan aiki na fasahar zamani wurin ganin an kawo karshen cin hanci a kasar nan. Paddy Kerr, shugaban hukumar yaki da cin hanci da rashawa na kasar Birtaniya...
Albashin Ma'aikata, na tarayya, wanda karancinsa bai fi N18,000 cikin shekaru 10, zai sami dan tagomashi bayan da aka tsayar da yarjejeniya kan ko nawa ne za'a qara, tsakanin kungiyoyin kwadago da gwamnatin tarayya
A dokar kasar dai dai, sai dai a raba auren na iyalan, amma babu wani hukuncin doka da ya nuna masoyan sun yi laifi, sai dai fa ko in akwai cin zarafi da bata suna. Yansanda ma sun hana shi maigidan bada bahasi ga 'yan jarida kan
Shugaban kasar Venezuela, Nicolas Maduro ya ce, Nahiyar Afirka ce ta samu nasarar lashe gasar cin kofin duniya na kwallon kafa, wanda aka buga a kasar Rasha. Shugaban kasar yayi jawabin ne a wurin wani taro da aka gudanar a kasar
Labaran Duniya
Samu kari