Labaran Duniya

Manomi da ya harbi kawunsa ya sami zaman haya a sijin
Manomi da ya harbi kawunsa ya sami zaman haya a sijin
Labarai
daga  Aminu Ibrahim

Yan sanda sun kama wani manomi mai shekaru 40, Alex Asante, da ya harbe kawunsa, Kwame Opuku, saboda yana tsamanin dabbar farauta ce ya harba. Kotu taki amincewa da uzurin da Asante ya gabatar yayin da ya gurfana a gaban alkali Er