Labaran Duniya
UNFPA ta samu nasarar gayyato Likitoci guda uku daga kasar Faransa zuwa jahar Borno don duba mata masu fama da lalurar yoyon fitsari. Likitocin sun hada da Prof Alain Le Duc, Dr Claude Demurger da Dr Ludovic Falandry wanda dukkan
Rahottani sunce marigayiyar tana da yara maza hudu da mata uku, daya daga cikin 'ya'yan ya rasu kwanakin baya sakamakon hatsarin mota. Wani dan uwan marigayiyar wanda ya nemi a boye sunansa yace wanda ake zargin ya dawo daga fatau
Nabena cikin wata sanarwa a ranar Laraba ta yau ya bayyana cewa, akwai sanya hannun Saraki tare da goyon bayansa dangane da ficewar sanatoci 15 da kuma wasu mambobi na majalisar wakilai daga jam'iyyar a ranar Talatar da ta gabata.
A yau dinnan ne dai shugaban kasa Muhammadu Buhari, suka yi wata ganawar sirri tsakanin sa da Babban Sufeton 'Yan Sandan Najeriya, (IGP) Ibrahim Idris, a fadar shugaban kasa dake babban birnin tarayya Abuja. Har ya zuwa yanzu dai
Fusatattun malaman makarantar sun bayyana cewar tsawon shekaru 12 kenan da gwamnatin jihar Assam dake arewa maso gabashin kasar ta dakatar da biyan malaman makaranta 12,000 albashi. Daga cikin adadin, malamai 3,000 sun yi ritaya
Bayan sace shi da masu garkuwa da mutane suka yi kwanakin baya, mahaifin fitaccen dan wasan kwallon kafa, John Mikel Obi, ya bayyana irin alakar dake tsakaninsa da dan nasa. An sace mahaifin Mikel Obi, dattijo mai shekaru 74, a Ma
Kakakin hukumar NAHCON, Fatima Usara, ta bayyana cewar za a fara jigilar ne ranar Asabar da alhazan jihar Kogi a filin jiragen sama na kasa da kasa dake Abuja da misalin karfe 11:00 na safe. Saidai bisa ga alamu hakan bata samu ba
Wani Ba'Indiye mai shekara 32 wanda injiniyar kwamfuta ne ya kasance mutum na baya-baya nan daya fada hannun gungun mutane masu daukar doka a hannunsu, sakamakon zargin satar yara da aka yi masa wanda aka yada a shafin sada zumunt
Karyar wani Fasto dake ikirarin annabta tare da tayar da matattu a kasar Habasha ta kare bayan da ya kasa tayar da gawar wani mutum da ya mutu, kwanaki hudu da suka gabata. Jami’an ‘yan sanda sun kama Faston, Getayawkal Ayele, bay
Labaran Duniya
Samu kari